Kotu na Tuhumar Jami’an Tsaron Falasdinu 14 Kan Kisan Fitattacen Mai Fafutika, Nizar Banat

0
Kotu na Tuhumar Jami'an Tsaron Falasdinu 14 Kan Kisan Fitattacen Mai Fafutika, Nizar Banat   An gurfanar da wasu jami'an tsaron Falasdinu su 14 gaban kotu dangane da tuhumar da ake yi musu kan kisan wani fitattacen mai fafutika, Nizar Banat. An...

Tushen Matsalar Magudin Jarrabawa a Makarantun Arewacin Najeriya – Farfesa Salisu Shehu

0
Tushen Matsalar Magudin Jarrabawa a Makarantun Arewacin Najeriya - Farfesa Salisu Shehu   Shugaban jami'a a jahar Kano ya bayyana wasu matsalolin da suka jawo yawaitar satar jarrabawa a Arewa. Ya bayyana wasu hanyoyi shida da su ne manyan dalilai da suka...

Dokar ‘Yan IPOB na Hana Fita: An Bankawa Motar Kayan Miya Wuta a Jahar...

0
Dokar 'Yan IPOB na Hana Fita: An Bankawa Motar Kayan Miya Wuta a Jahar Enugu   Har yanzu kungiyar IPOB na hana mutan gari sararawa kowace ranarr Litinin. Yan kungiyar sun kafa dokar hana fita kowace Litinin har sai an sako shugabansu...

Rikici ya Kaure a Jahar Kaduna, Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu

0
Rikici ya Kaure a Jahar Kaduna, Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu   Aƙalla mutum 30 suka mutu sannan an kona gidaje da dama a kauyukan Madamai da Abun na karamar hukumar Kaura da ke jahar Kaduna. Jaridar Daily Trust ta rawaito tsohon...

Google: Kamfanin Fasaha na Bikin Cika Shekaru 23 da Kafuwa

0
Google: Kamfanin Fasaha na Bikin Cika Shekaru 23 da Kafuwa Kamfanin fasaha na Google na bikin cika shekaru 23 da kafuwa a wannan rana ta Litinin. Google na wannan biki ne ta hanyar kirkirar cake din cakuleti a shafinsa wanda ake...

Batun Albashi: Majalisar Dokoki ta Saka Matakan Tsaro Kan Zanga-Zangar Ma’aikatan Majalissar

0
Batun Albashi: Majalisar Dokoki ta Saka Matakan Tsaro Kan Zanga-Zangar Ma'aikatan Majalissar   Ma'aikata a majalisar dokoki sun fusata, sun shirya zanga-zanga don neman hakkinsu na albashi. Majalisar dokoki ta tsaurara tsaro a harabar majalisa bisa tsoron abin da ka iya biyo...

Hukuncin da Kotun Zimbabwe ta Yanke wa Saurayin da ya yi Sanadiyyar Mutuwar Kanwar...

0
Hukuncin da Kotun Zimbabwe ta Yanke wa Saurayin da ya yi Sanadiyyar Mutuwar Kanwar sa   Kotu a Zimbabwe ta yanke wa saurayi mai shekaru 27 daurin shekaru 8 a gidan gyaran hali. Hakan ya biyo bayan dukan kawo-wuka da ya yi...

Ina Rokon Jinkai da Gafara, Ba Zan Sake Aikata Irin Wannan Laifin ba –...

0
Ina Rokon Jinkai da Gafara, Ba Zan Sake Aikata Irin Wannan Laifin ba - Kasungurmin 'Dan Bindiga   Kasungurmin dan bindigan da aka kama ya fallasa sunayen wasu da yake aiki dasu a daji. Ya kuma roki jama'a su yafe masa, inda...

Matsalolin Yankin: Gwamnoni da Sarakunan Arewa Sun Shiga Ganawa a Jahar Kaduna

0
Matsalolin Yankin: Gwamnoni da Sarakunan Arewa Sun Shiga Ganawa a Jahar Kaduna   Gwamnoni da Sarakunan Arewa sun shiga ganawa a Kaduna don tattauna lamarin Arewa. Taron ya samu halartan kusan dukkan masu fada a ji a Arewa. Daga cikin lamuran da za'a...

Kungiyar NPYA ta Shawarci Gwamnonin Arewa da su Hada Kudi Domin Kafa Banki na...

0
Kungiyar NPYA ta Shawarci Gwamnonin Arewa da su Hada Kudi Domin Kafa Banki na Yankin a Maimakon Dogaro da na Kudu   Wata kungiyar matasa masu muradin kare al'ummar Arewa-maso-gabas ta yi gargadin cewa tattalin arzikin yankin na daf da durkushewa. Kungiyar...