PDP da APC: Najeriya ba Zata Taɓa Fita Daga Halin da Take Ciki ba...
PDP da APC: Najeriya ba Zata Taɓa Fita Daga Halin da Take Ciki ba Har Sai Manyan Jam'iyyun Sun Canza Tunaninsu Kan Mulki - Sule Lamiɗo
Tsohon gwamnan jahar Jigawa, Sule Lamiɗo, ya caccaki jam'iyya mai mulki da kuma jam'iyyarsa...
Bethel Baptist: An Saki Karin ɗalibai 10, Bayan Biyan Kuɗin Fansa
Bethel Baptist: An Saki Karin ɗalibai 10, Bayan Biyan Kuɗin Fansa
An sake sakin karin ɗalibai da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jahar Kadunan arewacin Najeriya bayan biyan kuɗin fansa.
An saki dalibai 10 a jiya Lahadi, a...
‘Yan Najeriya 330,000 na Gudun Hijira a Kasashen da ke Makwabta da Najeriya –...
'Yan Najeriya 330,000 na Gudun Hijira a Kasashen da ke Makwabta da Najeriya - Sadiya Umar Farouq
Ministar Jin-ƙai da kare Afkuwar Bala'i ta gwamnatin Najeriya Hajiya Sadiya Farouq, ta ce 'yan ƙasar 330,000 na kudun hijira yanzu haka a...
Faɗuwar Darajar Naira: PDP ta caccaki APC
Faɗuwar Darajar Naira: PDP ta caccaki APC
Jam'iyyar hamayya ta PDP a Najerya ta caccaki APC kan marawa kalaman gwaman Babban bankin kasar wato CBN baya, kan yada darajar naira ke ci gaba da faɗuwa.
A wata sanarwa da PDP ta...
Gidauniyar Farfesa Gwarzo: Mata 131 a Garin Gwarzo Sun Amfana da Tallafin Dubu 30
Gidauniyar Farfesa Gwarzo: Mata 131 a Garin Gwarzo Sun Amfana da Tallafin Dubu 30
Kimanin Mata 131 a Garin Gwarzo unguwar sabon layin Kara , a jahar Kano suka amfana da tallafin naira dubu 30.
Wanda Gidauniyar farfesa Abubakar Adamu Gwarzo...
PDP Zuwa APC: Sanata Odey da Magoya Bayansa Sun Sauya Sheƙa
PDP Zuwa APC: Sanata Odey da Magoya Bayansa Sun Sauya Sheƙa
Sanata Steven Odey, tare da dumbin magoya bayansa sun sauya sheƙa daga PDP zuwa Jam'iyyar APC mai mulki.
Sanata Odey ya shafe watanni takwas a majalisar dattijan Najeriya, kafin daga...
‘Yan Boko Haram Sun Fice Daga Sansanin su a Arewa Maso Gabas Don Hada...
'Yan Boko Haram Sun Fice Daga Sansanin su a Arewa Maso Gabas Don Hada Karfi da 'Yan Bindiga
Rahotannin tsaro da muke samu daga majiyoyi daban-daban sun bayyana yadda Boko Haram ke horar da 'yan bindiga .
A halin da ake...
Datse Layukan Sadarwa: ‘Yan Bindiga Sun Koma Amfani da Kafofin Sadarwa na Kasashe da...
Datse Layukan Sadarwa: 'Yan Bindiga Sun Koma Amfani da Kafofin Sadarwa na Kasashe da ke Makwabtaka da Najeriya - 'Dan Majalisar Sokoto
Dan majalisar jahar Sokoto ya ce 'yan bindiga sun koma amfani da layikan sadarwan Nijar wurin kai farmaki.
Aminu...
Harin ‘Yan Bindiga a Barikin Sojojin Jahar Sokoto ya yi Sanadiyyar Hallaka Mutane da...
Harin 'Yan Bindiga a Barikin Sojojin Jahar Sokoto ya yi Sanadiyyar Hallaka Mutane da Dama
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hari barikin sojoji a jahar Sokoto, inda suka hallaka jami'ai dama.
Rahotanni sun tabbatar da cewa maharan sun kai harin...
Afghanistan: Taliban ta Haramta Aske Gemu da Kuma Kunna kiɗa
Afghanistan: Taliban ta Haramta Aske Gemu da Kuma Kunna kiɗa
Hukumomin Taliban a Lashkar Gah a lardin Helmand na Afghanistan sun haramta aske gemu da kuma kunna kiɗa.
Hukumomin na Taliban sun sanar da ɗaukar matakin ne bayan ganawa da masu...





















