Shugaba Buhari ya Taso Daga Amurka Zuwa Najeriya

0
Shugaba Buhari ya Taso Daga Amurka Zuwa Najeriya   Shugaba Buhari ya taso daga tashar jirgin JFK dake New York da yammacin nan. Buhari ya tafi Amurka tun ranar Lahadi don halartan taron Majalisar dinkin duniya. Ana sa ran Shugaban zai dira Najeriya...

Cin Zarafin Mata: ‘Yan Sanda a Makka Sun Kama ‘Dan Kasar Masar

0
Cin Zarafin Mata: 'Yan Sanda a Makka Sun Kama 'Dan Kasar Masar   'Yan sanda a Makka sun kama wani dan kasar Masar ranar Asabar bisa laifin cin zarafin mata a bainar jama'a a birnin Jeddah, akamar yadda jaridar Saudi Gazette...

Jiga-Jigan APC 3 da za su Iya Yin Nasara a Zaben Shugaban Kasa a...

0
Jiga-Jigan APC 3 da za su Iya Yin Nasara a Zaben Shugaban Kasa a 2023 - Salihu Tanko Yakasai   Tsohon hadimin Gwamna Ganduje, Salihu Tanko Yakasai, ya lissafa Tinubu da wasu mutum biyu a matsayin 'yan takarar kujerar shugaban kasa...

Adadin Basussuka da Gwamnatin Tarayya ta Ciyo Daga 1999 Zuwa Yanzu

0
Adadin Basussuka da Gwamnatin Tarayya ta Ciyo Daga 1999 Zuwa Yanzu   Kwanan nan, Shugaba Muhammadu Buhari ya haifar da zazzafan martani daga 'yan Najeriya lokacin da ya gabatar da wata sabuwar bukata don amincewa da ciyo sabon bashi a gaban...

An Samu Aman Wuta a Spain

0
An Samu Aman Wuta a Spain   Hukumar ba da agajin gaggawa a Tsibirin Canary ta kwashe karin mazauna tsibirin La Palma na Spain, yayin da aikin aman wuta ke karuwa a yankin, kuma hayakin hayaki ya turmuke samaniya. An ji karar...

Stamford Bridge: Manchester City ta Ci Chelsea 1-0 a Premier League

0
Stamford Bridge: Manchester City ta Ci Chelsea 1-0 a Premier League   Manchester City ta dauki fansa kan kashin da ta sha a hannun Chelsea a gasar cin kofin zakarun Turai inda ta kwaci maki uku Stamford Bridge bayan doke Chelsea...

Gwamna El-Rufa’i ya Naɗa Muhammadu Sanusi na II a Matsayin Uban Jami’ar Jahar...

0
Gwamna El-Rufa'i ya Naɗa Muhammadu Sanusi na II a Matsayin Uban Jami'ar Jahar Kaduna   An naɗa tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a matsayin Uban Jami'ar Jahar Kaduna (KASU), bayan ya jagoranci taron yaye daliban jami'ar na hudu a ranar...

Shugabar Gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta Goyi Bayan Armin Laschet a Zaben Kasar

0
Shugabar Gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta Goyi Bayan Armin Laschet a Zaben Kasar   Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta goyi bayan dan takarar jam'iyyarta mai sassaucin ra'ayi, Armin Laschet ya gaje ta. A yayin wani gangami a mahaifar Mista Laschet ta...

Kenya ta Koka da Mutuwar ‘Yan Kasarta 89 a Saudiyya

0
Kenya ta Koka da Mutuwar 'Yan Kasarta 89 a Saudiyya   Kenya na nazarin hana zuwa neman aiki kasar Saudiyya bayan ‘yan kasarta 89 sun mutu a kasar shekaru biyu da suka gabata. Jaridar Standard ta Kenya ta ce hukumomin Kenya sun...

Magance Matsalolin Tsaro: Chadi za ta Kara Yawan Sojojinta Zuwa 60,000

0
Magance Matsalolin Tsaro: Chadi za ta Kara Yawan Sojojinta Zuwa 60,000   Gwamnatin sojojin Chadi ta ce tana shirin kara yawan dakarun kasar domin magance matsalolin tsaro da suka hada da barazanar ‘yan ta’adda da kuma ‘yan tawaye. Ministan tsaron kasar Janar...