Hanyoyin da Mata Masu Juna biyu ke Iya Yada Cututtuka Zuwa ga Jariransu

0
Hanyoyin da Mata Masu Juna biyu ke Iya Yada Cututtuka Zuwa ga Jariransu   Wasu hanyoyi uku da mata masu juna biyu ke iya yada wasu cututtuka zuwa ga jariransu su ne, a ciki da lokacin haihuwa da kuma yayin shayarwa,...

Sojoji 7 da ‘Yan Banga 4 Sun Rasa Rayukan su a Harin da ‘Yan...

0
Sojoji 7 da 'Yan Banga 4 Sun Rasa Rayukan su a Harin da 'Yan ISWAP Suka Kai Yankin Marte-Dikwa Dake Borno   Rahotanni daga jahar Borno a arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayakan Iswap sun yi wa sojojin kasar kwantan...

Shugaba Buhari ya Bayyana Adadin Gidajen da za su Samu Wutar Lantarki a 2030

0
Shugaba Buhari ya Bayyana Adadin Gidajen da za su Samu Wutar Lantarki a 2030   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce gidaje miliyan biyar za su samu lantarki a wani babban shirin gwamnati na samar da makamashi zuwa 2030. Shugaban ya fadi...

Kyamar Musulmi ta fi Muni Kuma Tana Yaduwa a India – Firaministan Pakistan

0
Kyamar Musulmi ta fi Muni Kuma Tana Yaduwa a India - Firaministan Pakistan   Firaministan Pakistan Imran Khan ya zargi India a zauren Majalisar Dinkin Duniya da kyamar addinin Islama. Wadannan Kalaman sun janyo martani mai zafi daga wakilan India. Imran Khan ya...

Somalia: An Kai Harin Bom Kusa da Fadar Shugaban Kasa a Mogadishu

0
Somalia: An Kai Harin Bom Kusa da Fadar Shugaban Kasa a Mogadishu      Wata mota makare da bama -bamai ta tashi kusa da fadar shugaban kasa a Mogadishu, babban birnin Somalia. Kafafen yada labarai na cikin gida sun ce an kai harin...

Corona: Karin Mutanen da Suka Kamu da Cutar a Ranar Juma’a a Najeriya

0
Corona: Karin Mutanen da Suka Kamu da Cutar a Ranar Juma'a a Najeriya   Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya ta ce karin mutum 477 suka kamu da corona a ranar Juma'a a kasar. A jahar Legas karin mutum 113 suka...

‘Yan Najeriya na Cikin Talauci Saboda ba Kowa ya Mallaki Sama da N500 a...

0
'Yan Najeriya na Cikin Talauci Saboda ba Kowa ya Mallaki Sama da N500 a Rana ba - Farfesa Segun Ajibola   Wani Farfesan Tattalin arziki ya bayyana matsayar Naira game da karfin darajarta. A bayaninsa, Yan Najeriya na cikin talauci saboda ba...

PDP Zuwa APC: Kungiyar MURIC ta yi Magana Kan Sauya Shekar Femi Fani-Kayode

0
PDP Zuwa APC: Kungiyar MURIC ta yi Magana Kan Sauya Shekar Femi Fani-Kayode   Kungiyar Kare Hakkokin Musulmai (MURIC) ta bayyana cewa sauya shekar tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode, kyakkyawan ci gaba ne. Farfesa Ishaq Akintola, darakta kuma wanda ya...

Hukumar kwastam ta Kwace Haramtattun Kayayyaki da Darajarsu ta kai N41.4m a Jahar Kano

0
Hukumar kwastam ta Kwace Haramtattun Kayayyaki da Darajarsu ta kai N41.4m a Jahar Kano   Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama buhu 707 na shinkafar waje da aka yi fasakwaurin ta a Jahar Kano. Ofishin Hukumar reshen Jigawa da Kano ya ce...

Jiga-Jigan Jam’iyyar PDP Daga Arewacin Najeriya Sun Dage Kan Mika Tikitin Takarar Shugaban Kasa...

0
Jiga-Jigan Jam'iyyar PDP Daga Arewacin Najeriya Sun Dage Kan Mika Tikitin Takarar Shugaban Kasa ga Yankin   Rashin jituwa na kunno kai a cikin Jam’iyyar PDP kan batun rigingimun rabon mukamai da ake fama da su. Rahotanni sun ce jiga-jigan jam'iyyar PDP...