Bani da Hurumin Raba Kujerun Siyasa Irin na Shugaban kasa ko Mataimakin Shugaban Najeriya...

0
Bani da Hurumin Raba Kujerun Siyasa Irin na Shugaban kasa ko Mataimakin Shugaban Najeriya - Gwamna Ifeanyi Ugwuanyi   Kwamitin fito da yadda za ayi rabon kujeru na jam'iyyar PDP a ranar Alhamis, 23 ga watan Satumba, ya gana a Enugu,...

Mutane 28 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgi a Gabashin Rasha

0
Mutane 28 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgi a Gabashin Rasha   Babu wanda ya tsira bayan da wani jirgi da ke dauke da mutane 28 ya yi hadari a gabashin Rasha a ranar Talata, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...

Jami’ar Jahar Ondo ta Sanya Dokar Hana Saka Kayan da Basu Kamata ba a...

0
Jami'ar Jahar Ondo ta Sanya Dokar Hana Saka Kayan da Basu Kamata ba a Jami'ar   Hukumar gudanarwar jami'ar Adekunle Ajasin ta jahar Ondo, ta sanya dokar hana sanya matsatstsun kayan da basu kamata ba a jami'ar. An yi tanadin dauar matakin...

Kungiyar NINAS ta Bayyana Cewa Zata Fito Zanga-Zanga a Ranar Juma’a a New York

0
Kungiyar NINAS ta Bayyana Cewa Zata Fito Zanga-Zanga a Ranar Juma'a a New York   Masu gangami karkashin inuwa wata kungiya, NINAS, sun ce babu gudu babu ja da baya, za su yi gangami a ranar Juma'a a UN. Gangamin nasu zai...

Matashi na Tallata Kodarsa ga Mai Niyyar Siya Don Biyawa Kaninsa Kudin Makaranta a...

0
Matashi na Tallata Kodarsa ga Mai Niyyar Siya Don Biyawa Kaninsa Kudin Makaranta a Kasar Kenya   Felix Joel na son tura kaninsa jami'ar Kenyatta ko ta kaka a kasar Kenya. Ya fara tallar kodarsa ga mai niyyar siya don samun kudin...

Shekaru 47 Kawai na yi da Tafiya Amma Mata na 2 Sun Kasa Jira...

0
Shekaru 47 Kawai na yi da Tafiya Amma Mata na 2 Sun Kasa Jira na - Tsoho Mai Shekaru 84   Peter Oyuk, tsoho mai shekaru 84 ya bayyana mamakin sa dangane da irin abin da matan sa su ka yi...

Za’a Saka Fasahar 5G a Najeriya a 2022 – Farfesa Pantami

0
Za'a Saka Fasahar 5G a Najeriya a 2022 - Farfesa Pantami   Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ali Pantami, yace za'a saka fasahar 5G a Najeriya a watan Janairu, 2022. Ministan yace fasahar 5G zata taimaka matuƙa gaya wajen kare...

Jam’iyyar PDP ta Nemi Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele da ya Bar Ofis

0
Jam'iyyar PDP ta Nemi Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele da ya Bar Ofis   Jam'iyyar PDP ta bayyana bukatar gwamnan CBN ya bar ofis saboda barnar da ya yiwa kasa. PDP ta ce, APC da gwamnan su suka lalata darajar Naira...

Ya Kamata IPOB ta Jagoranci Almajiranta a Zanga-Zangar Lumana Zuwa Abuja – Ohanaeze Ndigbo...

0
Ya Kamata IPOB ta Jagoranci Almajiranta a Zanga-Zangar Lumana Zuwa Abuja - Ohanaeze Ndigbo Worldwide   An nemi ‘yan asalin yankin Biyafara (IPOB) da su daina tursasa dokar zaman gida a kudu maso gabas. A cewar Ohanaeze Ndigbo Worldwide, ya kamata IPOB...

Nasarawa: Muna da Yaƙinin Lashe Zaɓukan Kananan Hukumomin jahar – APC

0
Nasarawa: Muna da Yaƙinin Lashe Zaɓukan Kananan Hukumomin jahar - APC   Kakakin majalisar dokokin jahar Nasarawa, Ibrahim Abdullahi, ya bayyana cewa babu tantama APC zata lashe zaɓukan kananan hukumomin jahar. A cewarsa waɗanda suke jagorantar PDP a baya sun sauya sheka...