Gwamna Ifeanyi Okowa ya yi Rashin Mai ba Shi Shawara na Musamman Kan Ci...

0
Gwamna Ifeanyi Okowa ya yi Rashin Mai ba Shi Shawara na Musamman Kan Ci Gaban Kasuwanci   Gwamnatin jahar Delta baki daya ta fada cikin jimamin mutuwar Mary Iyasere. Har zuwa mutuwarta, Iyasere ita ce mai ba da shawara na musamman ga...

Kasar Aljeriya ta yi Rashin Tsofaffin Shugabanninta 2

0
Kasar Aljeriya ta yi Rashin Tsofaffin Shugabanninta 2   A cikin mako guda, Aljeriya ta rasa tsohon shugabanninta biyu, Abdelkader Bensalah da Abdelaziz Bouteflika. Yayin da Bensalah ya rasu a ranar Laraba, 22 ga watan Satumba, Bouteflika ya mutu a ranar Alhamis,...

2023: Jahohi 24 da Farfesa Attahiru Jega Zai Soke Idan ya Zama Shugaban Kasa

0
2023: Jahohi 24 da Farfesa Attahiru Jega Zai Soke Idan ya Zama Shugaban Kasa   Farfesa Attahiru Jega, tsohon shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ya yi imanin cewa hanya guda da zai bi wajen kawo canjin da...

Gwamnatin Tarayya ta yi Nasarar Ragargazar ‘Yan Boko Haram da ‘Yan Bindiga – Abubakar...

0
Gwamnatin Tarayya ta yi Nasarar Ragargazar 'Yan Boko Haram da 'Yan Bindiga - Abubakar Malami   Ministan Shari'a, Abubakar Malami ya ce an karya lagwan 'yan ta'adda a Nigeria. Malami ya yi wannan jawabin ne yayin zantawa da manema labarai a New...

Akwai Bukatar a Amshi Tubabbun ‘Yan Boko Haram – Babakura Abba-Jato

0
Akwai Bukatar a Amshi Tubabbun 'Yan Boko Haram - Babakura Abba-Jato   Gwamnatin jahar Borno ta kaddamar da fara shirin canza yan ƙungiyar Boko Haram da suka miƙa wuya. Kwamishinan labaru, Abba Jato, yace ya zama wajibi a karbi masu mika wuyan...

Dalilin da Yasa Jam’iyyar PDP ta Dakatar da Jiga-Jiganta 2 a Jahar Borno

0
Dalilin da Yasa Jam'iyyar PDP ta Dakatar da Jiga-Jiganta 2 a Jahar Borno   Babban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP, ta dakatar da jiga-jiganta biyu a jahar Borno. 'Yan jam'iyyar da aka dakatar sun hada da tsohon dan takarar gwamna...

Gwamnatin Tarayya za ta kwato fam 200m da Aka Sace Aka Boye a Kasar...

0
Gwamnatin Tarayya za ta kwato fam 200m da Aka Sace Aka Boye a Kasar Amurka   Gwamnatin tarayya ta bayyana yunkurinta na kwato wasu kudaden da aka sace su mallakin kasar. Wannan na zuwa ne yayin da Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya ya...

 Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutane 3 da Laifin Kwace Waya da...

0
 Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutane 3 da Laifin Kwace Waya da Kashe Mutum   Rundunar ‘yan sandan jahar Kano ta kama wasu mutane 3 bisa zargin su da halaka wani Mohammed Sulaiman sannan suka tsere da wayar sa. Bayan...

Gwamnatin Tarayya ba ta Tallafa Min Wurin Biyan Albashi da Fansho – Gwamna Ortom

0
Gwamnatin Tarayya ba ta Tallafa Min Wurin Biyan Albashi da Fansho - Gwamna Ortom   Gwamna Samuel Ortom na jahar Binuwai ya zargi gwamnatin tarayya da rashin taimako a gare shi. Ya ce akwai wadanda suka tallata ma sa shiga jam’iyya mai...

Jam’iyyar Islama ta Karama: Kotun Sojoji a Tunisia ta Daure ‘Yan Majalisar Dokoki 2

0
Jam'iyyar Islama ta Karama: Kotun Sojoji a Tunisia ta Daure 'Yan Majalisar Dokoki 2   Wata kotun sojoji a Tunisia ta daure wasu 'yan majalisar dokoki biyu daga jam'iyyar Islama ta Karama. An zargi Nidal Saudi da cin mutuncin ma'aikatan tsaro a...