Jagoran APC a Jahar Neja ya yi Alla-Wadai da Sauya Shekar da Fani-Kayode ya...

0
Jagoran APC a Jahar Neja ya yi Alla-Wadai da Sauya Shekar da Fani-Kayode ya yi Daga PDP   Jonathan Vatsa ya yi Allah-wadai da karbar Fani-Kayode a Jam’iyyar APC. Jagoran na APC a jahar Neja yace jam’iyyarsu ta rasa inda ta sa...

Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabannin da za su Rika sa Ido a Hukumar...

0
Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabannin da za su Rika sa Ido a Hukumar EFCC     Shugaban kasa ya bukaci Sanatoci su tantance shugabannin majalisar EFCC. Dr. Ahmad Lawan ya karanto takardar Muhammadu Buhari a zauren majalisa. George Abang Ekpungu zai zama Sakataren...

Damfarar N935m: EFCC Tana Neman Matashi Mai Shekaru 24

0
Damfarar N935m: EFCC Tana Neman Matashi Mai Shekaru 24   Hukumar EFCC ta bayyana cewa tana neman wani Adewale Daniel Jayeoba ido ruwa-a-jallo. Tana neman sa ne sakamakon damfarar N935m da ya tafka tare da hadin guiwar iyayen sa. Tun watan Yuni iyayen...

Kudaden da Gwamnati ke Biyan Sanatoci ya Musu Kadan – Rochas Okorocha

0
Kudaden da Gwamnati ke Biyan Sanatoci ya Musu Kadan - Rochas Okorocha   Rochas Okorocha ya bayyana bukatar gwamnati ta kara kudaden da take biyan sanatoci. Ya bayyana cewa, kudaden da ake basu sun yi kasa da irin aikin da suke tafkawa...

Babban Manajan NNPC, Inuwa Waya ya Rubuta Takardar Ajiye Aikinsa

0
Babban Manajan NNPC, Inuwa Waya ya Rubuta Takardar Ajiye Aikinsa   Inuwa Waya ya rubuta takarda, ya ajiye aikinsa a kamfanin mai na NNPC. Duk da yana da sauran shekaru biyu, Waya yace lokacin hutawar sa ya yi. Masu hasashen suna ganin Waya...

Ana Aikin Gyaran Manyan Turakun Wutar Lantarki da ‘Yan ISWAP Suka Lalata a Jahar...

0
Ana Aikin Gyaran Manyan Turakun Wutar Lantarki da 'Yan ISWAP Suka Lalata a Jahar Borno   Hukumomi a jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce ma’aikata sun koma bakin aikin gyaran manyan turakun wutar lantarki, bayan da ‘yan...

Dakarun Hukumar Tsaron Najeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga 42 a Yankin Shiroro Dake Jahar...

0
Dakarun Hukumar Tsaron Najeriya Sun Kashe 'Yan Bindiga 42 a Yankin Shiroro Dake Jahar Neja   Dakarun Najeriya da suka hadar da sojoji da kuma 'yan sanda sun kashe wasu 'yan bindiga a kauyen Alawa da ke yankin Shiroro a Jahar...

‘Yancin Algeria Daga Faransa: Macron ya Nemi Afuwar Harkis Wanda ya yi Yakin

0
'Yancin Algeria Daga Faransa: Macron ya Nemi Afuwar Harkis Wanda ya yi Yakin   Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nemi afuwa kan Harkis-r wanda ya yi yakin neman 'yancin Algeria daga Faransa. Mista Macros a fusace ya ce Faransa ce ta kasa...

‘Dan Bindiga ya Kashe Mutane 6 a Jami’ar Perm Dake Rasha

0
'Dan Bindiga ya Kashe Mutane 6 a Jami'ar Perm Dake Rasha   Wani dan bindiga ya kashe mutane shida a wata jami'a a Rasha. Ƙarin wasu ashirin da hudu sun ji rauni yayin harin na jami'ar Perm, Urals. Dalibai da malamai da dama...

Kakakin Jam’iyyar APC Rashen Jahar Ribas ya yi Murabus Daga Mukaminsa

0
Kakakin Jam'iyyar APC Rashen Jahar Ribas ya yi Murabus Daga Mukaminsa   Kakakin jam'iyyar APC reshen jahar Ribas ya mika takardar murabus daga kan mukaminsa ga shugabannin jam'iyyar. A cikin takardar mai ɗauke da kwanan watan 19 ga watan Satumba, Chief Ogbonna...