Bincike ya Gano Cewa Har Yanzu ba a Soma Aikin Tashar Wutar Lantarkin Mambila...

0
Bincike ya Gano Cewa Har Yanzu ba a Soma Aikin Tashar Wutar Lantarkin Mambila ba   Shekaru kusan 40 da bada kwangilar Mambila, har yanzu babu abin da aka tabuka. Idan aikin ya kammala, Najeriya za ta samu karin karfin wuta na...

Jam’iyyu 17 na Kudancin Kasar Nan Sun Bayyana Ra’ayinsu Akan Atiku Abubakar a Zaben...

0
Jam'iyyu 17 na Kudancin Kasar Nan Sun Bayyana Ra'ayinsu Akan Atiku Abubakar a Zaben 2023     Wasu kungiyoyin siyasa a jahar Delta sun amince da tsayawar Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasa. Wasu jam'iyyu 17 ne suka bayyana goyon bayansu...

Iyakar Amurka da Mexico: An Kwashe Mutanen da Suka Yada Zango a ƙarƙashin Gada

0
Iyakar Amurka da Mexico: An Kwashe Mutanen da Suka Yada Zango a ƙarƙashin Gada   An kwashe ɗaruruwan mutanen da suka yada zango ƙarƙashin wata gada da ke iyakar Amurka da Mexico da niyyar shiga Amurka a matsayin ƴan ci rani...

‘Yan Burtaniya Sun Koka Kan ƙaruwar Farashin Gas

0
'Yan Burtaniya Sun Koka Kan ƙaruwar Farashin Gas   Sakataren kasuwanci na Birtaniya Kwasi Kwarteng yana tattaunawa da masu ruwa da tsaki a masana'antar makamashi game da hauhawar farashin gas. Tuni wasu kananan kamfanonin makamashi biyar suka durkushe sanadiyyar kasa jurewa hauhawar...

Sabon Hari: Kungiyar ISIS ta Kashe ‘Yan Taliban 45 a Harin da ta kai...

0
Sabon Hari: Kungiyar ISIS ta Kashe 'Yan Taliban 45 a Harin da ta kai Afghanistan   Kungiyar ISIS ta yi ikirarin kai hare-hare na farko a Afghanistan waɗanda aka kai wa Taliban tun bayan da ta karbi mulkin kasar a watan...

Olusegun Obasanjo ya Magantu Kan Bashin da Shugaba Buhari Zai Karbo

0
Olusegun Obasanjo ya Magantu Kan Bashin da Shugaba Buhari Zai Karbo   Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya mayar da martani ga shirin shugaba Muhammadu Buhari na karbo sababbin rance, yana mai cewa yin aro don tara bashi ga ƴan gobe...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 6 a ƙauyen ƙaramar Hukumar Tangaza Dake...

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 6 a ƙauyen ƙaramar Hukumar Tangaza Dake Sokoto   Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari ƙauyen ƙaramar hukumar Tangaza, inda suka hallaka mutum shida. Rahotanni sun tabbatar da cewa miyagun maharan sun...

‘Yan Bindiga Sun Kai wa Coci Hari Sun Kashe Mutum 1, Sun Sace 3...

0
'Yan Bindiga Sun Kai wa Coci Hari Sun Kashe Mutum 1, Sun Sace 3 a Jahar Kogi   Wasu 'yan bindiga sun kai hari cikin wani coci a jahar Kogi inda suka hallaka wani mutum daya. Sun sace mutane uku cikin masu...

Gwamna Matawalle ya Bayyana Cewa Babu Ranar Maida Sabis a  Zamfara

0
Gwamna Matawalle ya Bayyana Cewa Babu Ranar Maida Sabis a  Zamfara   Gwamna Bello Matawalle na jahar Zamfara, ya bayyana cewa babu ranar maida hanyoyin sadarwa a jaharsa. Matawalle yace gwamnatinsa zata cigaba da tattaunawa da hukumomin tsaro lokaci bayan lokaci domin...

NNPC: Shugaba Buhari ya Nada Darektocin Hukumar Gudanarwar kamfanin

0
NNPC: Shugaba Buhari ya Nada Darektocin Hukumar Gudanarwar kamfanin   Shugaba Muhammadu Buhari, a matsayinsa na Ministan harkokin man fetur ya bayar da umarnin mayar da kamfanin mai na NNPC a matsayin wanda zai iya ba da dama a zuba hannun...