Bayan Karbar Mulki a Afghanistan: Saudiyya ta yi Magana Kan Gwamnatin Taliban
Bayan Karbar Mulki a Afghanistan: Saudiyya ta yi Magana Kan Gwamnatin Taliban
Saudiyya ta ce tana fatan gwamnatin riƙon ƙwarya a Afghanistan za ta taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da kawo ƙarshen tashin hankali da tsattsauran...
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Motoci 2 Dauke da Kwalaben Giya 5,760
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Motoci 2 Dauke da Kwalaben Giya 5,760
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta ce ta samu Nasarar kama Motoci biyu ƙirar J5 maƙare da giya.
Babban kwamandan Hisbah a Kano Dr Harun Ibn-Sina, cikin...
Indonesia: Mutane 40 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Gobara a Gidan Yari
Indonesia: Mutane 40 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Gobara a Gidan Yari
Gobara a wani gidan yari da ke Indonesia ta kashe a kalla mutum 40.
Mai magana da yawun gwamnatin kasar ya ce gobarar ta tashi ne a gidan yarin...
Ministan Kula da Ayyukan Agaji na Kasar Rasha ya Rasa Ransa Garin Ceto Mai...
Ministan Kula da Ayyukan Agaji na Kasar Rasha ya Rasa Ransa Garin Ceto Mai ɗaukar Hoto
Ministan da ke kula da ayyukan agajin gaggawa na Rasha Yevgeny Zinichev ya mutu yayin wani atasaye da ake yi a yankin Arctic mai...
Allah ya maimaita Mana irin Buhari a 2023: Gwamna Wike ya yi Martani Kan...
Allah ya maimaita Mana irin Buhari a 2023: Gwamna Wike ya yi Martani Kan Addu'ar Gwamna Umahi
Gwamnan Rivers ya yi martani mai zafi ga gwamnan Ebonyi kan addu'an da yayi.
Umahi yayi addu'an cewa Allah ya maimaita mana Buhari a...
Gwamnatin Jahar Jigawa ta Saka Dokar Hana Amfani da Babura Daga Karfe 9 na...
Gwamnatin Jahar Jigawa ta Saka Dokar Hana Amfani da Babura Daga Karfe 9 na Dare Zuwa 6 na Safe
Jahar Jigawa ta sanya sabuwar doka ta hana hawa babura a fadin jahar domin magance rashin tsaro.
Wannan na zuwa ne bayan...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Dan Sanda 1, Sun yi Garkuwa da Mutane 23 a...
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Dan Sanda 1, Sun yi Garkuwa da Mutane 23 a Jahar Kaduna
‘Yan bindiga sun hallaka sifetan ‘yan sanda sannan sun yi garkuwa da mutane 23 a wani farmaki da suka kai karamar hukumar Chikun.
An samu...
Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya Samu Karin Matsayi Zuwa Mataimakin Farfesa
Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya Samu Karin Matsayi Zuwa Mataimakin Farfesa
Yan kwanaki bayan samun sabon matsayi, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo ya zama Farfesa.
Dakta Sani na cikin jerin manyan Malaman da jami'ar ta yiwa karin girma.
Mutane da dama...
Jami’in ‘Dan Sanda ya Harbe Abokin Aikinsa a Jahar Kano
Jami'in 'Dan Sanda ya Harbe Abokin Aikinsa a Jahar Kano
Wasu jami'an 'yan sanda sun samu sabani tsakaninsu, lamarin da ya kai daya ya harbe daya.
Rahoto ya bayyana cewa, jami'in ya harbe dan uwansa ne saboda yana masa dariya kawai.
Tuni...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sama da 300 a Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sama da 300 a Jahar Neja
Sanata mai wakiltar mazabar Neja ta gabas, Mohammed Sani-Musa, ya bayyana yadda ‘yan bindiga suka hallaka fiye da mutane 300.
A ranar Talata, ya bayyana yadda suka janyo a kalla...





















