Sojoji Sun Kama Masu Kaiwa Boko Haram Sinadaren Hada Bom a Borno da Yobe

0
Sojoji Sun Kama Masu Kaiwa Boko Haram Sinadaren Hada Bom a Borno da Yobe   Dakarun Sojojin Najeriya sun samu nasarar damke masu kaiwa Boko Haram sinadaren hada Bom. Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun damke dan Boko Haram da aka dade...

Bayan Sauke Shi: Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono ya yi Magana Kan Ma’aikatar Noma

0
Bayan Sauke Shi : Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono ya yi Magana Kan Ma'aikatar Noma   Tsohon ministan noma, Alhaji Sabo Nanono, ya bayyana cewa jagorancin ma'aikatar noma yana da wahala sosai. Nanono ya faɗi haka ne a wurin taron mika harkokin...

Ziyara: Hotunan Shugaba Buhari a Jahar Imo

0
Ziyara: Hotunan Shugaba Buhari a Jahar Imo   A ranar Alhamis ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jahar Imo da ke kudu maso gabashin kasar. Shugaban ya samu gagarumar tarba daga 'yan jahar, duk da kiran da kungiyar 'yan a-aware ta...

Sauya Sheka: Jam’iyyar APC ta Samu Karin Membobi Daga PDP a Jahar Osun

0
Sauya Sheka: Jam'iyyar APC ta Samu Karin Membobi Daga PDP a Jahar Osun   Daruruwan yan babbar jam'iyyar adawa PDP sun sauya sheka zuwa APC a hukumance a jahar Osun. Daga cikin waɗanda suka sauya shekar akwai tsohon gwamnan jahar da sauran...

Ya yi Wuri da za a Fara Kira ga Shugabancin Igbo a 2023 –...

0
Ya yi Wuri da za a Fara Kira ga Shugabancin Igbo a 2023 - Gwamna David Umahi   Gwamna Dave Umahi ya sake yin Allah wadai da jerin tattaunawar da ake yi game da zabubbukan 2023 a kasar. Gwamnan jahar Ebonyi ya...

Magance Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Imo

0
Magance Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Imo   Shugaba Buhari yayi alkawarin taimakawa gwamnan Imo wajen ayyuka da tsaro. Buhari ya kaddamar da manyan ayyukan da gwamnan yayi a jahar. Imo - Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, ya yi alkawarin...

Hukumar NDLEA ta Kama Miyagun Kwayoyi Masu Kimar N6b a Jahar Legas

0
Hukumar NDLEA ta Kama Miyagun Kwayoyi Masu Kimar N6b a Jahar Legas   Shugaban hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta NDLEA, Buba Marwa ya bayyana yadda suka kwace miyagun kwayoyi masu kimar naira biliyan 6. A ranar Laraba yayin wani taro,...

A Shirye Muke Don Kwace Mulki Daga Hannun APC a Zaɓen 2023 – Gwamnonin...

0
A Shirye Muke Don Kwace Mulki Daga Hannun APC a Zaɓen 2023 - Gwamnonin PDP   Gwamnonin da suka ɗare kan madafun iko karkashin PDP sun bayyana shirin da suke na kwace mulki daga hannun APC. Shugaban ƙungiyar gwamnonin, Aminu Tambuwal, yace...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya 5 a Jahar Ondo

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya 5 a Jahar Ondo   'Yan bindiga sun kai farmaki kan wata motar haya da ke dauke da fasinjoji 18 a kan babbar hanyar Ido Ani-Ifira, jahar Ondo. Maharan sun yi garkuwa da mutane biyar...

Hana Kiwon Fili a Legas: Kungiyar Miyetti Allah ta Bayyana Cewa Farashin Saniya Zai...

0
Hana Kiwon Fili a Legas: Kungiyar Miyetti Allah ta Bayyana Cewa Farashin Saniya Zai Koma 2m   Kungiyar Miyetti Allah ta makiyaya ta bayyana kokenta kan haramta kiwo a fili a jahar Legas. Miyetti Allah ta ce, idan aka hana kiwo a...