Kungiyar Kwallon Arsenal ta Dauki ‘Dan Najeriya Mai Shekaru 9, Munir Sada

0
Kungiyar Kwallon Arsenal ta Dauki 'Dan Najeriya Mai Shekaru 9, Munir Sada   Dan Najeriya Munir Sada ya shiga kungiyar kwallon Arsenal a Ingila. Munir ne dan Arewacin Najeriya na farko da aka sani zai taka leda a Arsenal tun yana dan...

Rikicin Zamfara: Tun Kafin Zuwan Turawa Ake Fama da Matsalar – Dr.Murtala A. Rufa’i

0
Rikicin Zamfara: Tun Kafin Zuwan Turawa Ake Fama da Matsalar - Dr.Murtala A. Rufa'i   Dr. Murtala A. Rufa’i ya gabatar da takarda a game da rikicin yankin Zamfara. Malamin jami’ar ta UDOS yace tun kafin zuwan Turawa ake fama da matsalar. Rufa’i...

Shugaba Buhari ya Tafi da Kowane Bangare na Kasar nan a Mulkinsa – Uchenna...

0
Shugaba Buhari ya Tafi da Kowane Bangare na Kasar nan a Mulkinsa - Uchenna Orji   Dave Umahi yana nan a kan bakarsa na rokon Ubangiji ya kawo wa wani irin Buhari. Wannan magana da gwamnan Ebonyin ya yi, ya jawo masa...

Sarkin Musulmai ya yi Kira ga Dukkan Kabilun Najeriya da su Hada Kansu

0
Sarkin Musulmai ya yi Kira ga Dukkan Kabilun Najeriya da su Hada Kansu   Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya yi kira ga yan Nigeria su so juna su kuma hada kai. Sultan din ya yi wannan kiran ne a wurin...

Ni Kwarraren Likita ne Kuma Soja Saboda Haka Nasan Abinda Nake Fada – Sheikh...

0
Ni Kwarraren Likita ne Kuma Soja Saboda Haka Nasan Abinda Nake Fada - Sheikh Gumi   Sheikh Ahmad Gumi yayi martani ga mai magana da yawun shugaban kasa. Malamin yace shi kwarraren Likita ne kuma Soja saboda haka ya san abinda yake...

Lionel Messi ya ba wa Pele Tazara a Wasan Bolivia

0
Lionel Messi ya ba wa Pele Tazara a Wasan Bolivia   Lionel Messi ya ci kwallayensa na 77, 78 da 79 a wasansu da kasar Bolivia. Tauraron shi ne ‘dan kwallon Kudancin Amurkan da ya fi kowa kwallaye. ‘Dan wasan na Argentina ya...

Shugaba Buhari ya Bayyana Abinda Yake ba shi Mamaki da ‘Yan Kabilar Igbo

0
Shugaba Buhari ya Bayyana Abinda Yake ba shi Mamaki da 'Yan Kabilar Igbo   Buhari ya samu muhimman karramawa daga wajen shugabannin yankin Igbo. Shugaban kasan ya kai ziyara jahar Imo ranar Alhamis, 9 ga Satumba. Buhari yace yana mamakin dalilin da zai...

Magance Tsaro: Jahar Katsina ta Fitar da Sabon Tsarin Fentin Ababen Hawa na Haya...

0
Magance Tsaro: Jahar Katsina ta Fitar da Sabon Tsarin Fentin Ababen Hawa na Haya a Jahar   Gwamnatin Katsina ta fitar da sabon tsarin kalolin fentin motocin haya a jahar. Wannan na daga cikin matakan tabbatar da tsaro da gwamnatin ke dauka,...

Jami’an Amotetun na Jahar Ondo Sun kuɓutar da matafiya 9 Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Jami'an Amotetun na Jahar Ondo Sun kuɓutar da matafiya 9 Daga Hannun 'Yan Bindiga   Jami'an Amotekun na jahar Ondo, sun samu nasarar kuɓutar da matafiya 9 daga cikin 12 da yan bindiga suka sace a Ondo. Rahotanni sun bayyana cewa matafiyan...

Jahar Katsina ta Katse Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Kananan Hukumomi 13 na Jahar

0
Jahar Katsina ta Katse Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Kananan Hukumomi 13 na Jahar   An toshe hanyoyi sadarwa na zamani a kananan hukumomin jahar Katsina akalla 13 a yau Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021. Wannan sabon abu ba zai rasa...