Sojojin Najeriya Sun Kama Babban Kwamandan Boko Haram, Yawi Modu
Sojojin Najeriya Sun Kama Babban Kwamandan Boko Haram, Yawi Modu
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kama wani babban kwamandan Boko Haram da ake kira Yawi Modu, wanda a kwanan nan ta ce tana nema ruwa a jallo.
Cikin wata sanarwa...
‘Yan Sandan Jahar Edo Sun Tsinci Gawar Budurwa a Motar Basarake
'Yan Sandan Jahar Edo Sun Tsinci Gawar Budurwa a Motar Basarake
Jami'an 'yan sanda a jahar Edo sun gano gawar wata budurwa mai shekaru 27 cikin motar wani basarake a jahar.
'Yan uwan marigayiyar sun tafi asibitin inda suka rika kuka...
Kiran Gwamna Masari ‘Dan Giya: Kungiyar Meyetti Allah Reshen Katsina ta ce ba ta...
Kiran Gwamna Masari 'Dan Giya: Kungiyar Meyetti Allah Reshen Katsina ta ce ba ta da Alaka da Furuncin Alhassan
Miyetti Allah nisanta kan ta daga furucin sakatarenta, Saleh Alhassan da ya yi akan gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari, inda...
Kammala Wa’adi: Gwamnonin Najeriya 18 da Zasu Sauka Daga Kan Kujerarsu a 2023
Kammala Wa'adi: Gwamnonin Najeriya 18 da Zasu Sauka Daga Kan Kujerarsu a 2023
A ka'idar siyasar Najeriya, shugaban kasa da gwamnoni kan yi shekaru takwas ne kacal a kan karagar mulki.
Duba ga wannan al'ada ta siyasar kasar, kimanin gwamnoni 18...
Yadda Injiniya ya Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga – Sheikh Gumi
Yadda Injiniya ya Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga - Sheikh Gumi
Wani Injiniya da ‘Yan bindiga suka nemi su dauke a garin Kaduna ya tsere.
Mutumin ya sha da kyar ne bayan ‘Yan bindiga sun shiga inda ba su sani ba.
Ahmad...
Shugaba Buhari ya Nuna Rashin Jindadinsa Kan Yajin Aikin Likitoci
Shugaba Buhari ya Nuna Rashin Jindadinsa Kan Yajin Aikin Likitoci
Shugaba Muhammadu Buhari ya gindaya sharuddan biyan albashin likitoci da ke yajin aiki.
Buhari ya bayyana cewa har sai an gudanar da shirin tantancewa kafin a biya su kudaden da suke...
‘Yan Daba Sun Kai wa Jami’an Hukumar Kwana-Kwana Hari a Jahar Kogi
'Yan Daba Sun Kai wa Jami'an Hukumar Kwana-Kwana Hari a Jahar Kogi
‘Yan daba sun kai wa wasu jami’an hukumar kwana-kwana farmaki a Lokoja, jahar Kogi inda suka ji masa miyagun raunuka.
Jami’in hulda da jama’an hukumar ne ya bayyana hakan...
FIRS: Kotu ta Hana Jahar Legas da Rives Karbar Kudin Harajin VAT
FIRS: Kotu ta Hana Jahar Legas da Rives Karbar Kudin Harajin VAT
Kotu ta umurci FIRS, Gwamnatin Legas da Gwamnatin Rivers kada su saka magana kan lamarin VAT.
Gwamnatin Rivers ta shirya tsaf don fara karban harajin VAT daga kamfanonin dake...
Siyan Sabulu: Mai Wankin Mota ya Ragargaza Motar Kwastoma Kirar Marsandi a Jahar Edo
Siyan Sabulu: Mai Wankin Mota ya Ragargaza Motar Kwastoma Kirar Marsandi a Jahar Edo
Wani mai sana'ar Car Wash ya kira ruwa bayan hawa motar kwastoma ba tare da izininsa ba a jahar Edo.
A bidiyon da aka daura a Instagram,...
Ziyara Garin Igboho: Alliance For Oke-Ogun Development ta Nemi DSS da ta Binciki Sheikh...
Ziyara Garin Igboho: Alliance For Oke-Ogun Development ta Nemi DSS da ta Binciki Sheikh Gumi
Wata kungiya mai suna Alliance for Oke-Ogun Development ta nemi hukumar DSS da ta binciki dalilin ziyarar da Sheikh Gumi ya kai jahar.
Ta yi zargin...





















