Katse Layukan Waya: Gwamnatin Kaduna ta musanta Jita-Jitar

0
Katse Layukan Waya: Gwamnatin Kaduna ta musanta Jita-Jitar   Gwamnatin jahar Kaduna ta musanta wata jita-jita da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa gwamnatin jahar na shirin katse sadarwa a jahar don yaki da 'yan bindiga kamar yadda...

Harin 9/11: Ofishin Jakadancin Saudiyya na Amurka ya ƙaryata zargin

0
Harin 9/11: Ofishin Jakadancin Saudiyya na Amurka ya ƙaryata zargin   Saudiyya ta yi maraba da sakin wasu bayanan sirri da suka shafi harin 11 ga watan Satumban 2001 a Amurka a ranar Laraba. A cikin wata sanarwa, ofishin jakadancin Saudiyya na...

Abinda Taron Majalisar Malaman Jahar Kano ya Kunsa

0
Abinda Taron Majalisar Malaman Jahar Kano ya Kunsa   Majalisar Malamai ta ƙasa reshen jahar Kano da ke arewacin Najeriya ta bayyana dalilanta na yin kira a rage gina Masallatai barkatai a jahar. A wata sanarwa da ta fitar bayan wani babban...

Shugaba Buhari Ya Sallami Shugaban NAPTIP, Bashir Garba

0
Shugaba Buhari Ya Sallami Shugaban NAPTIP, Bashir Garba   Ministar tallafi da jin dadin jama'a ta bada shawarar sauya shugaban NAPTIP da sabuwa. Buhari ya amince da shawarar nadin Dr Fatima don maye gurbinsa. Garba Shehu yace Dr Fatima Waziri ta samu kwarewa...

Gwamnan Jahar Kogi ya Bayyana Cewa Jaharsa ta Fara Samar da Man Fetur

0
Gwamnan Jahar Kogi ya Bayyana Cewa Jaharsa ta Fara Samar da Man Fetur   Gwamnan jahar Kogi, Yahaya Bello ya ce yanzu jahar Kogi za ta iya samar da man fetur. Gwamnan ya fadi hakan ne bayan kammala taro da shugaba Buhari...

5G: Gwamnatin Najeriya ta Amince da Fara Amfani da Sabuwar Fasahar Sadarwa

0
5G: Gwamnatin Najeriya ta Amince da Fara Amfani da Sabuwar Fasahar Sadarwa   Gwamnatin Nigeria ta amince da fara amfani da sabuwar fasahar sadarwa na 5G. Majalisar Zartarwa na Tarayya, FEC, ce ta bada amincewar a ranar Laraba 8 ga watan Satumban...

Muna Bukatar Lokaci Don Horar da Makiyaya Kan Yadda za a Daina Yawon Kiwo...

0
Muna Bukatar Lokaci Don Horar da Makiyaya Kan Yadda za a Daina Yawon Kiwo a Fili - MACBAN ga Gwamnatin Legas   Kungiyar Miyetti Allah a jahar Legas ta roki gwamnatin jahar da ta daga musu kafa kan dokar hana kiwo...

Macizai Sun Addabi Jami’ar Umaru Yar’ adua Dake Jahar Katsina

0
Macizai Sun Addabi Jami'ar Umaru Yar' adua Dake Jahar Katsina   Macizai sun addabi jami'ar Umaru Yar' adua dake jahar Katsina, lamarin da yake haifan dardar. A halin yanzu, jami'ar ta dauki matakin ci gaba da feshin maganin dabbobi domin fatattakar macizai. Jami'an...

Shugaba Buhari ya Amince da sababbin Naɗe-Naɗe a Ma’aikatar Ilimi

0
Shugaba Buhari ya Amince da sababbin Naɗe-Naɗe a Ma'aikatar Ilimi   Shugaba Buhari ya amince da sake maida wasu shugabanni a wasu hukumomi dake ma'aikatar Ilimi. Hakanan kuma Shugaban ya yi wasu sababbin naɗe-naɗe a wasu hukumomin ilimi masu muhimmaci na kasa. Wannan...

‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Suka Kashe Mahaifin Tsohon Gwamnan Plateau,Pa Defwan Dariye

0
'Yan Sanda Sun Kama Wadanda Suka Kashe Mahaifin Tsohon Gwamnan Plateau,Pa Defwan Dariye   Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta cafke wadanda suka kashe Pa Defwan Dariye, mahaifin tsohon gwamnan jahar Filato, Joshua Dariye, inji rahoton jaridar Punch. An kashe dattijon dan shekara...