Labarin Naɗin Sarautar Sarkin Shuwa Arab a Jahar Edo ya Haifar da Tashin Hankali...
Labarin Naɗin Sarautar Sarkin Shuwa Arab a Jahar Edo ya Haifar da Tashin Hankali a Jahar
Zafafan kalamai sun biyo bayan shirin da wata kabila daga Borno ke yi na nada daya daga cikin membobinta a matsayin Sarkin Shuwa Arab.
Wasu...
Magance Matsalar Tsaro: Janar Irabor na Neman Dabaru da Taimakon Manyan Sojojin da Sukai...
Magance Matsalar Tsaro: Janar Irabor na Neman Dabaru da Taimakon Manyan Sojojin da Sukai Murabus
Shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Leo Irabor, ya ce akwai bukatar sojoji su nemi dabaru da kwarin guiwa daga sojojin da suka yi murabus don samar...
Shugaba Buhari da Mataimakinsa na Ganawa da Shugabannin Tsaro a Fadar Shugaban Kasa
Shugaba Buhari da Mataimakinsa na Ganawa da Shugabannin Tsaro a Fadar Shugaban Kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Yemi Osibanjo suna cikin ganawa da shugabannin tsaro.
Suna ganawar ne a yau Alhamis, 19 ga watan Agusta a fadar Shugaban kasa...
Matsalar Tsaro: Ba’a yiwa Najeriya Adalci ba Idan Aka Haɗa ta da Afghanistan –...
Matsalar Tsaro: Ba'a yiwa Najeriya Adalci ba Idan Aka Haɗa ta da Afghanistan - Lai Muhammed
Ministan yada labarai, Alhaji Lai Muhammed, ya tafi kasar Amurka domin ganawa da manyan kafafen watsa labarai na aduniya.
Ministan yace sam ba'a yiwa Najeriya...
Kotun Oyo ta ci Tarar Ministan Shari’a N50,000 Kan Batun Hana DSS Kame Igboho
Kotun Oyo ta ci Tarar Ministan Shari'a N50,000 Kan Batun Hana DSS Kame Igboho
Babbar kotu mai zama a Ibadan ta ci tarar ministan shari'a Abubakar Malami tarar N50,000.
An bukaci Malami ya biya kudin ne ga lauyoyin Sunday Igboho bisa...
Yadda Nake Lallaba Rayuwata da Ciwon Suga a Shekaru 35 da Suka Gabata –...
Yadda Nake Lallaba Rayuwata da Ciwon Suga a Shekaru 35 da Suka Gabata - Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda ciwon suga ya wahala shi.
A cewwarsa, ya dauke shi shekaru 35 yana fama da ciwon...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 7 a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 7 a Jahar Katsina
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai wani mummunan hari a karamar hukumar Jibia ta jahar Katsina.
Miyagun sun kashe sojojin Najeriya bakwai bayan da sojojin suka bi sahun...
Biyo Bayan Tuban ‘Yan Boko Haram: Mayakan ISWAP Sun Fitar da Sabon Tsarin Shugabanci
Biyo Bayan Tuban 'Yan Boko Haram: Mayakan ISWAP Sun Fitar da Sabon Tsarin Shugabanci
Mayakan ISWAP sun canja shugabanninsu da masu basu shawara sakamakon yadda mayakan Boko Haram da dama suka yada makamansu.
Rahotanni sun bayyana yadda tun daga hedkwatar kungiyar...
Satar Amsa a Jarabawa: Nasarawa Poly ta Sallami Dalibai 51
Satar Amsa a Jarabawa: Nasarawa Poly ta Sallami Dalibai 51
An sallami akalla dalibai 51 daga makaranta kan laifin sata a jarabawa.
Shugaban makarantar ya yi kira ga dalibai su yi watsi da satar amsa a jarabawa.
Wannan ya biyo bayan sallamar...
Hukumar ‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 12 Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Hukumar 'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 12 Daga Hannun 'Yan Bindiga
'Yan sanda sun samu nasarar kwato mutum 12 hannun 'yan bindiga.
Wannan ya biyo bayan bidiyon daliban da aka sace a kwalejin noma.
Gwamnatin Zamfara ta lashi takobin ceto...