2021: Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta Tabbatar da Soke Aikin Hajji...

0
2021: Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta Tabbatar da Soke Aikin Hajji ga 'Yan Najeriya   Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta tabbatar da soke aikin Hajji ga 'yan Najeriya a wannan shekarar. Hukumar ta ce maniyyata masu...

Sharudda Dage Dakatar da Twitter: Gwamnatin Tarayya ta Musanta Batun

0
Sharudda Dage Dakatar da Twitter: Gwamnatin Tarayya ta Musanta Batun   Gwamnatin tarayya ta musanta rahoton dake yawo na cewa ta bada sharadi kafin ta dage dakatar da Twitter da tayi a kasar nan. Ferdinand Nwonye, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin...

Zan Karfafa Cin Naman Alade a Madadin Naman Shanu a Jahata – Gwamna Rotimi...

0
Zan Karfafa Cin Naman Alade a Madadin Naman Shanu a Jahata - Gwamna Rotimi Akeredolu   Gwamnan jahar Ondo ya bayyana aniyarsa ta karfafa maciya naman alade a duk fadin jahar. Ya ce gwamnatinsa a shirye take don maye gurbin naman shanu...

Dakatar da Twitter: Gwamnonin APC Biyu Sun Saba Umarnin Shugaba Buhari

0
Dakatar da Twitter: Gwamnonin APC Biyu Sun Saba Umarnin Shugaba Buhari   Rahotanni sun bayyana cewa, gwamnonin APC biyu sun bijirewa umarnin gwamnati na dakatar da Twitter. An ga rubutun gwamnonin biyu biyo bayan dakatar da ayyukan Twitter a fadin kasar ta...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Kebbi Sun Tafi da Shanu 500

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Kebbi Sun Tafi da Shanu 500 Yan bindiga sun kai hari wasu garuruwa a karamar hukumar Sakaba na jahar Kebbi. Yan bindigan da suka shiga garin kan babura sun sace kimanin shanu 500 a cewar...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 41 a Jahar Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 41 a Jahar Zamfara 'Yan bindiga a jahar Zamfara sun halaka manoma 41 tare da sheke dan sanda daya. Miyagun sun kai hari kauyukan Tofa da Samawa inda suka far wa manoma a gonakinsu. An gano cewa...

Shugaba Muhammadu Buhari ya Gana da Hafsan Sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya Gana da Hafsan Sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya   Shugaba Buhari ya gana da sabon hafsan sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya a fadarsa dake Abuja. Wannan shine karon farko da shugaban yake ganawa da COAS ɗin...

Shugaba Muhammadu Buhari ya Sauka Daga Shugaban NBA

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya Sauka Daga Shugaban NBA Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sauka daga muƙamin shugaban NBA bayan ƙarewar wa'adinsa. Buhari yayi godiya ga dukkan shugabannin ƙasashen da NBA ta haɗa bisa goyon bayan da suka nuna masa na tsawon...

‘Yan Bindiga na Taruwa a Dajin Falgore Duk da Jahar na Kokarin Bude Dajin...

0
'Yan Bindiga na Taruwa a Dajin Falgore Duk da Jahar na Kokarin Bude Dajin - Gwamna Ganduje   Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan Kano ya koka kan yadda yan bindiga ke mamaye dazukan jaharsa. Ganduje ya bayyana hakan ne yayin ziyarar da ya...

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Rugar Fulani Hari a Jahar Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Rugar Fulani Hari a Jahar Zamfara Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari wani rugar fulani da ke Anka a jahar Zamfara. Sai dai jami'an tsaro da aka tura garin sun...