Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama ‘Yan IPOB da Suka Kashe Jami’an ‘Yan Sanda a...

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kama 'Yan IPOB da Suka Kashe Jami'an 'Yan Sanda a Akwa Ibom   Rundunar sojojin Nigeria ta ce ta kama wasu yan IPOB da ke da hannu wurin kaiwa jami'an tsaro hari a Akwa Ibom. Bernard Onyeuko, mukadashin...

Jam’iyyar PDP ta Bukaci Gwamna Hope Uzodinma da Yayi Murabus Daga Kujerarsa

0
Jam'iyyar PDP ta Bukaci Gwamna Hope Uzodinma da Yayi Murabus Daga Kujerarsa   Jam'iyyar hamayya ta PDP reshen jahar Imo tayi kira ga gwamnan jahar yayi murabus daga kujerarsa. PDP tace gwamnan bashi da karsashi ko ƙwarin guiwar da zai fuskanci matsalar...

An Nada Mista Ebikibina John Ogborodi a Matsayin Shugaban Zartarwa na Hukumar NECO

0
An Nada Mista Ebikibina John Ogborodi a Matsayin Shugaban Zartarwa na Hukumar NECO   Hukumar jarrabawa ta NECO ta sanar da nadin sabon shugabanta na riko biyo bayan mutuwar tsohon shugaban. A makon nan ne aka wayi gari da labarin mutuwar shugaban...

Sauyawa Najeriya Suna: Shahararren Mawaki, Naira Marley ya Bayyana Cewa Zai Rera Sabuwar Wakar...

0
Sauyawa Najeriya Suna: Shahararren Mawaki, Naira Marley ya Bayyana Cewa Zai Rera Sabuwar Wakar Taken Hadaddayar Jamhuriyar Afrika   Shahararren mawaki Naira Marley ya bayyana aniyarsa ta rera sabuwar wakan take ga sabuwar kasa. Ana ta cece-kuce bayan tura kudurin sauyawa Najeriya...

Soja ya Bindige Jami’in Kwastam a Iyakar Seme Borde da ke Jahar Legas

0
Soja ya Bindige Jami'in Kwastam a Iyakar Seme Borde da ke Jahar Legas   Wani soja ya bindige jami'an kwastam har lahira a kan iyakar Seme Borde da ke jahar Legas. Wani wanda abin ya faru a idonsa ya shaidawa Daily Trust...

Sojoji da ‘Yan Sandan Najeriya Suna Shirin Kawo Karshen Ta’adin ‘Yan Kungiyar IPOB

0
Sojoji da 'Yan Sandan Najeriya Suna Shirin Kawo Karshen Ta'adin 'Yan Kungiyar IPOB   Sojoji da ‘Yan Sanda suna shirin dura a kan dakarun tawayen kungiyar IPOB. An soma aika Jami’an ‘yan sanda zuwa kowace jaha da ke Kudancin Najeriya. Shugaban kasa ya...

Matsalolin kasar Nan : Dole ne Majalisar Kasa Tayi Wani Abu Game da Lamarin...

0
Matsalolin kasar Nan : Dole ne Majalisar Kasa Tayi Wani Abu Game da Lamarin ko Kuma su Rufe Majalisar - Sanata Smart Adeyemi   Halin da Najeriya ke ciki ya batawa Sanata Smart Adeyemi rai har ya kusan yin kuka yayin...

WAIWAYE ADON TAFIYA: Shekaru 6 na Zababben Gwamnan Jahar Jigawa, Muhammadu Badaru Abubakar –...

0
WAIWAYE ADON TAFIYA: Shekaru 6 na Zababben Gwamnan Jahar Jigawa, Muhammadu Badaru Abubakar - Mahmuda Yau Dan Sarki   "Akalan Gwamnatimmu zai karkata ne kacokam wajen harkar tsaro na rayuka da dukiyoyin al'umma, kazalika da harkar ilimi, wadacencen ruwan Sha, tsaftar...

NANS ta yi Kira ga Hukumar Shirya JAMB da ta Sake ƙara Sati Biyu...

0
NANS ta yi Kira ga Hukumar Shirya JAMB da ta Sake ƙara Sati Biyu Domin Baiwa Wasu ɗalibai Daman Yin Rijista   Ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa (NANS) reshen Kaduna ta nuna rashin jin daɗin ta kan matakin wajabta amfani da profile...

Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugaban Hukumar INEC

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugaban Hukumar INEC Shugaba Buhari ya gana da shugaban hukumar INEC biyo bayan hare-hare da ake kai wa ofisoshin hukumar. A tare da shugaban na INEC akwai kwamishinoni biyar da aka yi tattaunawar dasu...