Rashin Tsaro: Jerin Manyan ‘Yan Najeriya 4 da ‘Yan Bindiga Suka Kashe Cikin Sa’o’i...

0
Rashin Tsaro: Jerin Manyan 'Yan Najeriya 4 da 'Yan Bindiga Suka Kashe Cikin Sa'o'i 48   Yayin da rashin tsaro ya yi kamari a cikin kasar, wasu fitattun 'yan Najeriya sun rasa rayukansu sakamakon harbe su da wasu ‘yan bindiga da...

Nasarorin da Gwamnatin Shugaban ƙasa Buhari ta Cimma Zai Amfanar da Mutanen Zamani da...

0
Nasarorin da Gwamnatin Shugaban ƙasa Buhari ta Cimma Zai Amfanar da Mutanen Zamani da Dama Masu Zuwa - Lai Mohammed Ministan yaɗa labarai, Lai Muhammed, yace ayyukan cigaban da gwamnati Buhari Tayi zasu amfanar da mutane da dama nan gaba. Ministan...

Gwamna Matawelle na Shirin Sauya Sheka

0
Gwamna Matawelle na Shirin Sauya Sheka Gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle na shirin komawa jam'iyyar All Progressives Congress APC. Wata majiya kusa da gwamnan ta ce a ranar 12 ga watan Yuni ne gwamnan zai koma APC. Majiyar ta ce sauke kwamishinoni...

‘Yan Bindiga Sun Harbi Ministan Sufuri na Kasar Uganda,Sun Halaka ‘Yarsa da Mai Tsaronsa

0
'Yan Bindiga Sun Harbi Ministan Sufuri na Kasar Uganda,Sun Halaka 'Yarsa da Mai Tsaronsa   Yan bindiga sun kaiwa ministan sufurin kasar Uganda, Janar Wamala hari a Kampala. Yayin harin, yan bindigan da suka taho kan babura sun halaka yar ministan da...

Kashe Shugaban NECO: Rundunar ‘Yan Sanda da Jami’an NECO Sun Karyata Batun

0
Kashe Shugaban NECO: Rundunar 'Yan Sanda da Jami'an NECO Sun Karyata Batun Rundunar 'yan sanda tare jami'an NECO sun bayyana gaskiyar abinda ya faru da shugaban NECO. Sun ce lallai ba kashe shi aka yi ba, kawai ya mutu ne a...

Za’a Samar da Cibiyar Amsa Kiran Gaggawa (ECC) Akalla ɗaya a Kowace Jaha –...

0
Za'a Samar da Cibiyar Amsa Kiran Gaggawa (ECC) Akalla ɗaya a Kowace Jaha - Dr Pantami   Ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Dr Isa Pantami, yace za'a samar da cibiyar amsa kiran gaggawa (ECC) akalla ɗaya a kowace jaha. Ministan yace...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 13, Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda a Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 13, Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda a Jahar Neja 'Yan bindiga sun kone ofishin 'yan sandan garin Beri a jahar Neja, sun halaka rayuka 13. Hukumar NEMA ta tabbatar da aukuwar harin inda tace jami'in dan...

Hukumar Kwastam ta ƙasa ta Samar da Kimanin N799bn a Cikin Watanni Biyar

0
Hukumar Kwastam ta ƙasa ta Samar da Kimanin N799bn a Cikin Watanni Biyar   Hukumar kwastam ta ƙasa ƙarƙashin jagorancin Hameed Ali ta kafa sabon tarihi na samar da kuɗin shiga ga gwamnati. A karo na farko NCS ta samar da kuɗaɗen...

Garba Shehu ya Shawarci ‘Yan Jarida da su Tsarkake Ayyukansu

0
Garba Shehu ya Shawarci 'Yan Jarida da su Tsarkake Ayyukansu   Mataimakin shugaban kasa kan yada labarai ya yaba da ci gaban da gwamnatin Ganduje ta kawo. Ya ce duk masu kushe da suka ga gwamnatin a baya, yanzu sun cika da...

‘Yan Bindiga Sun Shiga Jami’ar Jahar Taraba Sunyi Garkuwa da Lakcara 1

0
'Yan Bindiga Sun Shiga Jami'ar Jahar Taraba Sunyi Garkuwa da Lakcara 1   Wasu yan bindiga sun kutsa kai gidajen kwanan malaman jami'ar jahar Taraba, inda suka sace wani lakcara. Shugaban Makarantar (VC), Farfesa Ado-Tenebe ya tabbatar da faruwar lamarin, yace yayi...