Gwamna Ben Ayade ya Sallami Kwamishinoni 4 da Hadimansa 5

0
Gwamna Ben Ayade ya Sallami Kwamishinoni 4 da Hadimansa 5   Gwamnan jahar Cross River, Ben Ayade, ya sallami kwamishinoni 4 da hadimansa 5 bayan komawa APC. Duk da gwamnan bai sanar da dalilinsa na yin hakan ba, ya mika godiyarsa ga...

Nan Ba Da Daɗewa Ba, Najeriya Za Ta Ƙirƙiro Da Cryptocurrency(Tauraron Silalla) Nata-Na-Kanta –...

0
Nan Ba Da Daɗewa Ba, Najeriya Za Ta Ƙirƙiro Da Cryptocurrency(Tauraron Silalla) Nata-Na-Kanta - Babban Bankin Najeriya Daga Zaharaddeen Gandu Biyo bayan dakatar da mu'amala da hada-hadar kuɗi a Najeriya, Babban Bankin Najeriya, CBN, ya bayyana shirye-shirye ga ƙasar, na ƙirkirar...

Shugaban Kasar Ghana ya Kawo wa Shugaba Buhari Ziyara Aso Villa

0
Shugaban Kasar Ghana ya Kawo wa Shugaba Buhari Ziyara  Aso Villa   Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya kawo wa shugaba Muhammadu Buhari ziyara fadar Aso Villa a ranar Alhamis, 27 ga watan Mayu, 2021. Nana Akufo ya dira fadar shugaban kasan...

Mun Biya Dukkan Ma’aikatan N-Power Haƙƙinsu –  Sadiya Umar Farouq

0
Mun Biya Dukkan Ma'aikatan N-Power Haƙƙinsu -  Sadiya Umar Farouq   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa babu mai binta bashi daga cikin ma'aikatan Npower da suka gama aiki. Ministar ma'aikatar jin kai da walwala, Sadiya Farouq, itace ta bayyana haka, tace an...

Muhimman Abubuwa 6 a Kan Sabon Hafsin Sojoji, Janar Farouk Yahaya

0
Muhimman Abubuwa 6 a Kan Sabon Hafsin Sojoji, Janar Farouk Yahaya   Farouk Yahaya sojan Najerya mai mukamin Manjo Janar wanda ya fito daga jahar Sokoto dake arewa maso yammacin kasar nan. Sabon shugaban hafsin sojin Najeriyan ya halarci makarantar horar da...

Shugaba Buhari Ya Nada Sanata Basheer Mohammed a Matsayin Sabon Shugaban Hukumar NAPTIP

0
Shugaba Buhari Ya Nada Sanata Basheer Mohammed a Matsayin Sabon Shugaban Hukumar NAPTIP   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Sanata Basheer Mohammed a matsayin sabon shugaban hukumar NAPTIP. Har ila yau, zasu yi musayar hukuma ne da Imaan Sulaiman Ibrahim wacce...

Hafsoshin Kasan Najeriya: ‘Yan Arewa 20 da Suka Taba Rike Matsayin a Tarihi

0
Hafsoshin Kasan Najeriya: 'Yan Arewa 20 da Suka Taba Rike  Matsayin a Tarihi   A yau ne aka ji cewa shugaba Muhammadu Buhari ya nada Manjo-Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban hafsoshin kasan Najeriya. Legit.ng Hausa ta kawo maku jerin ‘Yan...

Najeriya na Cikin Aminci Duk da Halin Matsalar Tsaro da Ake Fuskanta – Minista...

0
Najeriya na Cikin Aminci Duk da Halin Matsalar Tsaro da Ake Fuskanta - Minista Lai Mohammed   Minista Lai Mohammed ya kara wa 'yan Najeriya kwarin gwiwa game da halin da ake ciki. Ya bayyana cewa, Najeriya na cikin aminci duk da...

Ni ba ‘Dan Jam’iyyar PDP ba ne Kuma ba na Cikinta – Buba Galadima

0
Ni ba ‘Dan Jam’iyyar PDP ba ne Kuma ba na Cikinta - Buba Galadima Injiniya Buba Galadima ya yi karin haske game da akidarsa a siyasa. Buba Galadima ya bayyana cewa shi fa ba ‘dan jam’iyyar PDP ba ne. Tsohon jigon na...

Tsohon Gwamnan Jahar Cross Rivers, Donald Duke ya Sauya Jam’iyya

0
Tsohon Gwamnan Jahar Cross Rivers, Donald Duke ya Sauya Jam'iyya   Jam'iyyar PDP tayi babban kamu yayin da tsohon gwamnan jahar Cross Rivers, Donald Duke, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar. An tabbatar da komwar Mr. Duke zuwa jam'iyyar PDP ne yau Laraba,...