Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Wanda Suka Kaiwa Gwamna Samuel Ortom Hari
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Wanda Suka Kaiwa Gwamna Samuel Ortom Hari
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa ta kama dukkan masu hannu a harin da aka kaiwa gwamnan jahar Benuwai, Samuel Ortom.
Muƙaddashin sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Baba,...
Adadin Kudaden da Marigayi Sani Abacha ya Boye a Kasashen Waje
Adadin Kudaden da Marigayi Sani Abacha ya Boye a Kasashen Waje
Marigayi Janar Sani Abacha ya yi mulkin Najeriya daga 1993 zuwa 1998 da ya mutu.
Yana daga cikin jerin shugabannin Najeriya da suka mutu kan ragamar mulki.
Tun bayar wafatinsa, Najeriya...
Shugaba Buhari ya Nada Farouk Yahaya a Matsayin Sabon Shugaban Hafsan Sojojin Kasa
Shugaba Buhari ya Nada Farouk Yahaya a Matsayin Sabon Shugaban Hafsan Sojojin Kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban hafsan sojojin kasa.
Farouk Yahaya mai mukamin Manjo Janar ya maye gurbin marigayi Laftanal Janar Ibrahim...
Murabus: Tawagar Wakilan ƙungiyar Kasashen Nahiyar Africa ta Gana da Shugaban Kasar Mali
Murabus: Tawagar Wakilan ƙungiyar Kasashen Nahiyar Africa ta Gana da Shugaban Kasar Mali
Tawagar wakilan ƙungiyar kasashen nahiyar Afirca ECOWAS ta gana da hamɓararren shugaban Mali da Firam minista. No
Shugaban Mali da Firam minista sun shaida wa wakilan ECOWAS ɗin...
Jahohi ne ya Kamata su Yanke Kwatankwacin Yawan Kananan Hukumomin da Zasu Iya ɗauka...
Jahohi ne ya Kamata su Yanke Kwatankwacin Yawan Kananan Hukumomin da Zasu Iya ɗauka - Gwamna El-Rufa'i
Gwamna Malam Nasiru El-Rufa'i, yace kamata yayi a baiwa gwamnonin jahohi damar yanke yawan kananan hukumomin da zasu iya ɗauka.
Gwamnan yace idan akace...
‘Yan Bindiga Sun kai Hari Jahar Delta Sun ƙona Motar Sintirin ‘Yan Sanda, Sun...
'Yan Bindiga Sun kai Hari Jahar Delta Sun ƙona Motar Sintirin 'Yan Sanda, Sun Kashe Jami'i ɗaya
Wasu yan bindiga sun hallaka ɗan sanda guda ɗaya, sun ƙona motar sintirin yan sanda a jahar Delta
Kakakin hukumar yan sanda na jahar,...
Ko za a Cire Tallafin Man Fetur, ko ba za a Cire ba, ya...
Ko za a Cire Tallafin Man Fetur, ko ba za a Cire ba, ya Kamata Farashin Mai ya Canza - Shugaban Kungiyar MAN
Shugaban kungiyar MAN ya na ganin babu makawa kan tashin farashin fetur.
Segun Ajayi-Kadir ya ce a yau...
Shugaba Bah Ndaw da Firam Ministansa Sunyi Murabus Daga Kujerunsu
Shugaba Bah Ndaw da Firam Ministansa Sunyi Murabus Daga Kujerunsu
Shugaba Bah Ndaw da Firam Ministansa Sunyi Murabus Daga Kujerunsu
Shugaban kasar Mali da Firam Minista sun yi murabus daga kujerunsu bayan tsaresu da Sojoji sukayi ranar Litinin, wani hadimin sabon...
Gwamnatin Najeriya Ba Ta Goyon Bayan Soke NYSC – Ministan Matasa.
Gwamnatin Najeriya Ba Ta Goyon Bayan Soke NYSC - Ministan Matasa.
Gwamnatin Najeriya ta jaddada rashin goyon bayanta game da shirin rushe yiwa ƙasa hidima na National Youth Service Corp (NYSC) biyo bayan yunƙurin da 'yan Majalisar Dattawan ƙasar ke...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi Allah Wadai da Tsare Shugaban Kasar Mali
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi Allah Wadai da Tsare Shugaban Kasar Mali
Gwamnatin Najeriya ta yi Allah wadai da tsare shugaban kasar Mali da aka yi a makon nan.
Gwamnatin Najeriya ta ce dole ne a saki wadanda aka tsaren ba...




















