Tarihi ba Zai wa Jam’iyyar APC Kyauba Idan ta Cigaba da ƙona Ofisoshin Hukumar...
Tarihi ba Zai wa Jam'iyyar APC Kyauba Idan ta Cigaba da ƙona Ofisoshin Hukumar Zaɓe - Jam'iyyar PDP
Babbar jam'iyyar hamayya PDP tace har yanzun tana kan bakarta cewa APC na da hannu a hare-haren da ake kaiwa ofishin hukumar...
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Jaja Wachuku, Tsohon Mai Wakiltar Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Jaja Wachuku, Tsohon Mai Wakiltar Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya
Najeriya ta yi shugabanni nagari a daban-daban wadanda isarsu bata amfani kasar kadai ba, hatta wasu kasashe sai da ta shafa.
Jaja Wachuku, tsohon mai wakiltar Najeriya ne...
Hatsarin Jiragen Sama: Rundunar Sojojin Saman Najeriya ta Kafa Kwamitin Bincike
Hatsarin Jiragen Sama: Rundunar Sojojin Saman Najeriya ta Kafa Kwamitin Bincike
Rundunar sojojin saman Najeriya ta kafa kwamiti don binciken hadurran jiragen sama a Najeriya.
Rundunar ta bayyana damuwarta da yawaitar hadurran jirgin sojojin saman Najeriya a shekarar nan.
Kwamitin zai yi...
‘Yan Bindigar Jahar Adamawa Sun Tuba, Sun Miƙa Makaman su ga Rundunar ‘Yan Sandan...
'Yan Bindigar Jahar Adamawa Sun Tuba, Sun Miƙa Makaman su ga Rundunar 'Yan Sandan Jahar
Wasu yan bindiga sun tuba da muggan ayyukansu, sun miƙa makaman su ga rundunar yan sanda a jahar Adamawa.
Kwamishinan yan sanda a jahar, Alhaji Aliyu,...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Uba da ‘Da a Babban Birnin Tarayya
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Uba da 'Da a Babban Birnin Tarayya
'Yan bindiga sun yi awon gaba da wani uba da dansa a wani yankin babban birnin tarayya, Abuja.
Rahoto ya bayyana cewa, 'yan bindigan sun zo su sama da...
Mutane 64 Sun Jikkata Sanadiyyar Fashewar Tankar Mai a Jahar Kano
Mutane 64 Sun Jikkata Sanadiyyar Fashewar Tankar Mai a Jahar Kano
Rahotanni daga jahar Kano na nuni da cewa aƙalla mutum 64 ne suka jikkata lokacin da wata tankar mai ta fashe a Sharaɗa.
An gano cewa da yawa daga cikin...
Marigayi Attahiru ya Kama Hanyar Sanya ƙasar mu Alfahari Bisa Namijin ƙoƙarin da Yake...
Marigayi Attahiru ya Kama Hanyar Sanya ƙasar mu Alfahari Bisa Namijin ƙoƙarin da Yake yi Wajen Magance Matsalar Tsaro - Buratai
Tsohon shugaban rundunar sojoji, Tukur Buratai, yayi alhinin rasuwar Janar Ibrahim Attahiru a hatsarin jirgin sama.
Buratai yace magajin nasa...
‘Yan Najeriya Sunyi Martani a Kan Gwamnonin da Suka Halarci Bikin ‘Dan Malami Maimakon...
'Yan Najeriya Sunyi Martani a Kan Gwamnonin da Suka Halarci Bikin 'Dan Malami Maimakon Jana'izar Janar Ibrahim Attahiru
'Yan Najeria sun fusata yayin da wasu gwamnoni suka halarci bikin dan Malami maimakon jana'izar COAS.
Wasu sun bayyana fushinsu a shafin Tuwita...
Yabawa Shekau: ‘Dan Majalisar Wakilai ya Kori Mataimakinsa
Yabawa Shekau: 'Dan Majalisar Wakilai ya Kori Mataimakinsa
Wani dan majalisar wakilai daga jahar Borno ya kori mai taimaka masa saboda yabawa Shekau.
Mai taimaka masa ya bayyana Shekau a matsayin gwarzo kuma jarumin da ya mutu gwarzo.
Wannan yasa dan majalisar...
Kasar Saudiyya ta Fitar da Adadin Mutanen da Zasuyi Aikin Hajji a 2021
Kasar Saudiyya ta Fitar da Adadin Mutanen da Zasuyi Aikin Hajji a 2021
Saudiyya ta bayyana cewa mutum 60,000 kacal ta amince du gudanar da aikin hajjin bana a faɗin duniya.
Ƙasar tace 15,000 daga ciki zasu fito ne daga ƙasar...





















