Endsars: Wata Jaha ta Dawo da Zanga-Zangar

0
Endsars: Wata Jaha ta Dawo da Zanga-Zangar Matasa sun fara gudanar da sabuwar zanga zangar EndSARS a garin Osogbo, jahar Osun. Sun gudanar da gangamin ne a yau Litinin, 7 ga watan Oktoba inda suka yi tattaki har zuwa majalisar dokokin...

BUK: Farfesa Ali Muhammmad garba ya Rasu

0
BUK: Farfesa Ali Muhammmad garba ya Rasu Jami'ar Bayero da ke Kano ta sake yin rashin babban malami, Farfesa Ali Muhammad Garba a ranar Lahadi. Farfesa Ali ya rasu Kwanaki biyu kacal bayan ya wallafa, a shafinsa dandalin sada zumunta, cewa...

Cross River: INEC ta sanar da Jam’iyyar da ta Lashe Zaben Cike Gurbin Sanata

0
Cross River: INEC ta sanar da Jam'iyyar da ta Lashe Zaben Cike Gurbin Sanata Hukumar INEC ta kaddamar da dan takarar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na Sanata a Cross River ta arewa. Baturen zaben, Farfesa Ameh...

Tsohon Gwamnan Ribas na Shirin Kwato Harkokin Siyasar Jahar – Chibuike Amaechi

0
Tsohon Gwamnan Ribas na Shirin Kwato Harkokin Siyasar Jahar - Chibuike Amaechi   Chibuike Amaechi na shirin dawowa da karfi domin kwato harkokin siyasa a jahar Ribas a 2021. Tsohon gwamnan na jahar ya bugi kirjin cewa idan ya dawo, zai murza...

Rundunar ‘Yan Sanda Tayi Nasarar Kubutar da Jami’anta da Aka Sace

0
Rundunar 'Yan Sanda Tayi Nasarar Kubutar da Jami'anta da Aka Sace Rundunar 'yan sanda ta sanar da cewa ta samu nasarar kubutar da wasu jami'anta guda uku da aka sace. Wasu 'yan bindiga da ake zargin ma su garkuwa da mutane...

Sokoto: ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kashe Wasu Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kama...

0
Sokoto: 'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kashe Wasu Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kama Wasu   An kashe wasu mutane 2 da ake zargin 'yan fashi ne a karamar hukumar Tambuwal dake jihar Sokoto. Sannan 'yan sandan sun samu nasarar damkar wasu...

ƙasar Amurka ta Cire Kuɗaɗen Biza ga ƴan Najeriya

0
ƙasar Amurka ta Cire Kuɗaɗen Biza ga ƴan Najeriya   Gwamnatin Amurka ta yafe biyan kudin biza ga 'yan Nigeria ma su sha'awar ziyartar kasar. Ma'aikatar harkokin waje ta Amurka ta ce cire kudin ya biyo bayan ragi da cire kudin daukan...

EFCC ta Kama Hadimin Gwamnan Bauchi

0
EFCC ta Kama Hadimin Gwamnan Bauchi   Jami'an EFCC sun cika hannu da wani babban jigon jam'iyyar PDP a Bauchi. Ana zarginsa da aikata laifin ba cin hanci da rashawa yayi zabe. An mika shi ga yan sanda kuma sun yi awon gaba...

Zamfara: ‘Yan Tadda Sun Tashi Gurin Zaben Maye Gurbi

0
Zamfara: 'Yan Ta'adda Sun Tashi Gurin Zaben Maye Gurbi   Ana dab da fara zaben maye gurbi a karamar hukumar Bakura, 'yan Ta'adda sun tarwatsa jama'a. Wurin 8:30 na safe, 'yan ta'addan sun bayyana daga dajin da ke kusa inda suka kai...

Fitaccen Attajiri ya Rasu – Chief Harry Akande

0
Fitaccen Attajiri ya Rasu - Chief Harry Akande   Sanannen dan kasuwa Chief Harry Akande ya rasu a ranar Asabar, 5 ga watan Disamba. Ya rasu sakamakon gajeriyar rashin lafiya kamar yadda dan shi ya sanar a wata takarda. Fitaccen mai arzikin ya...