Yadda Lagos ta Tafka Asarar Sama da Naira Biliyan 400 Saboda Zanga-Zangar EndSars
Yadda Lagos ta Tafka Asarar Sama da Naira Biliyan 400 Saboda Zanga-Zangar EndSars
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa ta yi asarar kimanin sama da dalar Amurka biliyan ɗaya sakamakon rikicin da ya ɓarke a jihar, biyo bayan zanga-zangar EndSars...
Jawabin Buhari na Ranar Alhamis ya Bar Baya da ƙura
Jawabin Buhari na Ranar Alhamis ya Bar Baya da ƙura
Bayanin da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi a ranar Alhamis ya bar baya da ƙura, inda jama'a da dama ke zaton shugaban zai taɓo wasu batutuwa amma ya yi...
Legas: Yadda Wasu jama’a su ka Fasa Rumbun Ajiyar Kayan Tallafin Korona
Legas: Yadda Wasu jama’a su ka Fasa Rumbun Ajiyar Kayan Tallafin Korona
Tirmitsitsi ya barke a Lagos, yayin da cincirindon mutane su ka fasa wani sito da aka ajiye kayan tallafin korona su ka rika jidar kayan abinci,...
An saka Dokar Hana Fita a Anambra an Kuma Samu Bata gari sun ƙona caji...
An saka Dokar Hana Fita a Anambra an Kuma Samu Bata gari sun ƙona caji ofis a Imo
Gwamnatin jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya ta sanya dokar hana fita ta sa’a 24 a dukkan sassan...
Abu Shida da Buhari ya Faɗa a Jawabin da ya yi wa ‘Yan Najeriya...
Abu Shida da Buhari ya Faɗa a Jawabin da ya yi wa 'Yan Najeriya Kan Zanga-Zangar Endsars
Bayan shafe kwana da kwanaki ana jiran martanin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari dangane da zanga-zangar nuna adawa da zaluncin da ake zargin 'yan...
Arewa: Gwamnonin Sun Shiga Taron Gaggawa
Arewa: Gwamnonin Sun Shiga Taron Gaggawa
Gwamnonin jihohi arewacin kasar sun shiga wani taro na gaggawa yanzu haka - Suna taron ne a Sir Kashim Ibrahim House, da ke jihar Kaduna
Koda dai babu cikakken bayani game da ganawar tasu, ana...
Shugaban ƙasar Tanzania ya yi iƙirarin kawar da cutar coronavirus
Shugaban ƙasar Tanzania ya yi iƙirarin kawar da cutar coronavirus
Tsarin da Shugaban Tanzania, John Magafuli ya ɗauka na daƙile cutar korona ya sa ƙasar ta zama abin kallo a duniya. A halin yanzu, shugaban na neman tsayawa takara karo...
Legas: Sojojin Najeriya Sunyi wa Gwamnan Tayin Dakaru
Legas: Sojojin Najeriya Sunyi wa Gwamnan Tayin Dakaru
Gwamnan Jihar Legas ya ce rundunar sojojin Najeriya ta yi masa tayin ba shi taimakon dakaru domin daƙile zanga-zanga a jihar, a cewar rahoton Reuters.
An ruwaito Babjide Sanwo-Olu yana magana ne a...
FG: Buhari na Ganawa da Shugabannin Tsaro
FG: Buhari na Ganawa da Shugabannin Tsaro
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na yin wata ganawa da shugabannin tsaro a Fadar Shugaban Ƙasa ta Villa, a cewar Bashir Ahmad mai taimaka wa shugaban kan kafafen sada zumunta.
Daga cikin waɗanda ke...
ENDSARS: Yadda Rikicin Zanga-Zangar ya Shafi ‘Yan Arewa a Kudancin Najeriya
ENDSARS: Yadda Rikicin Zanga-Zangar ya Shafi 'Yan Arewa a Kudancin Najeriya
Wasu da ake zargin masu zanga-zanga ne sun kashe mutum biyu tare da ƙona dukiyoyi a birnin Aba na Jihar Abia a jiya Laraba.
Lamarin ya faru ne yayin da...





















