Gwamnan Oyo Yayi Alkawarin Bawa Sarkin Ogbomoso N90m don Gyara Fadarsa
Gwamnan Oyo Yayi Alkawarin Bawa Sarkin Ogbomoso N90m don Gyara Fadarsa
Sarkin Ogbomoso ya ki karbar naira miliyan 10 daga cikin naira miliyan 100 da gwamna Seyi Makinde ya yi alkawarin bashi, An yi alkawarin bada naira miliyan 100 ne...
2023: Mutane 5 Daga Jam’iyar PDP Sun Fitar da Gwaninsu Wanda Zai Gaji Buhari
2023: Mutane 5 Daga Jam'iyar PDP Sun Fitar da Gwaninsu Wanda Zai Gaji Buhari
Jam’iyyar PDP reshen Ebonyi ta yi barazanar sanya kafar wando daya da shugabanninta na kasa idan ba a mika tikitin zaben shugaban kasa na 2023 zuwa...
ENDSARS:A Garin Jos An Fafata Tsakanin Masu Zanga Zangar da ‘Yan Kasuwar Garin
ENDSARS:A Garin Jos An Fafata Tsakanin Masu Zanga Zangar da 'Yan Kasuwar Garin
Wata hatsaniya da ta tashi a titin Ahmadu Bello Way daura da Kasuwar Terminus a tsakiyar birnin Jos hedikwatar jihar Filato da ke Arewa ta Tsakiyar Najeriya...
Uwargidan Shugaban Kasa Aisha Buhari Ta Kalubalanci Gwamnatinsu Da Wakar Adam Zango
Uwargidan Shugaban Kasa Aisha Buhari Ta Kalubalanci Gwamnatinsu Da Wakar Adam Zango
Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari, ta shiga jerin masu fafutukar ganin an magance matsalar tsaro a yankin Arewacin kasar.
Hajiya Aisha Buhari, uwargidan shugaban Najeriya ta shiga jerin...
EndSARS: Shugaban Kasar Ghana Akufo-Addo Sun Tattauna da Shugaba Muhammadu Buhari
EndSARS: Shugaban Kasar Ghana Akufo-Addo Sun Tattauna da Shugaba Muhammadu Buhari
Shugaban Kasar Ghana, Nana Akufo-Addo, ya yi kira ga Shugaba Buhari da yin sulhu da masu zanga-zangar #ENDSARS.
Ya yi gargadin cewa rikici bashi zai kawo karshen matsalar zanga zangar...
ENDSARS: An Samu Wasu Bata Gari sun ƙona Babbar Kotu a Legas
ENDSARS: An Samu Wasu Bata Gari sun ƙona Babbar Kotu a Legas .
Wasu da ake zargin ɓata gari ne sun shiga Babbar Kotun da ke Igbosere a Lagos a ranar Laraba onda suk sace kumfutoci da iya kwandishan da...
AMNESTY: Sojin Najeriya Sun Kashe Mutum 38 Yayin Zanga-Zangar #EndSARS
AMNESTY: Sojin Najeriya Sun Kashe Mutum 38 Yayin Zanga-Zangar #EndSARS
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International ta ce sojojin Najeriya sun hallaka mutane 38 yayin zanga-zangar EndSARS ranar Talata.
Kungiyar ta ce bayanan da ta tattara sun tabbatar mata...
ENDSARS: Wole Soyinka yana Zargin Gwamnatin Najeriya da Kamakarya kan Masu Zanga-Zangar
ENDSARS: Wole Soyinka yana Zargin Gwamnatin Najeriya da Kamakarya kan Masu Zanga-Zangar
Fitaccen Marubucin Najeriya Farfesa Wole Soyinka ya yi Allah wadai da yadda sojoji suka yi amfani da karfi wajen tarwatsa masu zanga zangar lumana domin adawa da zargin...
ENDSARS: Gbajabiamila Yace Ko Shakka babu Sojoji Sun Hallaka Masu Zanga-Zangar
ENDSARS: Gbajabiamila Yace Ko Shakka babu Sojoji Sun Hallaka Masu Zanga-Zangar
Kakakin majalisar wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila, ya ce babu shakka dakarun sojin kasar sun hallaka masu zanga-zangar End SARS a jihar Legas.
''A bayyana take cewa an kashe mutane, kuma...
ENDSARS: Gidajen Rediyo dana Talabijin na NBC na gargaɗi kan yaɗa bidiyon zanga-zangar
ENDSARS: Gidajen Rediyo dana Talabijin na NBC na gargaɗi kan yaɗa bidiyon zanga-zangar
Hukumar da ke lura da ayyukan gidajen rediyo da talabijin ta Najeriya NBC, ta gargaɗi kafafen watsa labarai da su yi taka-tsan-tsan wajen nuna hotunan bidiyon da...