Shekarau ya Koma PDP Bayan Barinsa Jam’iyyar NNPP

 

Kano- Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya sanar da barin jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari zuwa ta PDP.

Wannan na zuwa ne kasa da watanni uku bayan shekarau ya bar jam’iyyar APC inda ya koma ta NNPP.

Daily Trust ta rahoto cewa, Shekarau ya bayyana barin NNPP a ranar Litini a gidansa dake Mundubawa dake jihar Kano

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here