Muna so a Biya mu Kudin Diyya – Iyalan Wanda Dogarin...
Muna so a Biya mu Kudin Diyya - Iyalan Wanda Dogarin Gbajabiamila ya Harbe
A wasikar da lauyansu ya aikewa Kaakin majalisa, sun bukaci a...
Neman ƴan Kallo: An ɗaure Mai Shafin Youtube da ya Rikito...
Neman ƴan Kallo: An ɗaure Mai Shafin Youtube da ya Rikito da ga Jirgin Sama
An ɗaure wani mai tashar Youtube shekara shida a gidan...
WORD CUP 2016
Hukumomin Birtaniya Sun Ayyana Kisan ɗan Majalisa a Matsayin ta’addanci
Hukumomin Birtaniya Sun Ayyana Kisan ɗan Majalisa a Matsayin ta'addanci
Bayanai sun nuna cewa mutumin da...
An Samu Damuwa Yayin da Injin Jirgin Sama ya Kama da Wuta a Legas
An Samu Damuwa Yayin da Injin Jirgin Sama ya Kama da Wuta a Legas
An samu...
Shugaban Hukumar FRSC, Boboye Oyeyemi ya yi Ritaya Daga Aiki
Shugaban Hukumar FRSC, Boboye Oyeyemi ya yi Ritaya Daga Aiki
Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa...
WRC Rally Cup
Shugaban Amurka ya yi Alƙawarin Bai wa Ukraine ƙarin Makaman Yaƙi
Shugaban Amurka ya yi Alƙawarin Bai wa Ukraine ƙarin Makaman Yaƙi
Shugaban Amurka Joe Biden ya...
Najeriya na Fuskantar Barazanar Faɗawa Cikin Matsalar Abinci a 2023 – IMF
Najeriya na Fuskantar Barazanar Faɗawa Cikin Matsalar Abinci a 2023 - IMF
Asusun Lamuni na Duniya...
An Kashe Sojoji 18 a Harin Satar Shanu a Sudan ta Kudu
An Kashe Sojoji 18 a Harin Satar Shanu a Sudan ta Kudu
Akalla mutum 25 wadanda...
SPORT NEWS
CYCLING TOUR
LABARAI DA DUMI-DUMI: Batagari Sun kai Hari Gidan Talabijin TVC a Legas
LABARAI DA DUMI-DUMI: Batagari Sun kai Hari Gidan Talabijin TVC a Legas
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun kai hari a gidan talabijin...
Jami’ar Jahar Ondo ta Sanya Dokar Hana Saka Kayan da Basu Kamata ba a...
Jami'ar Jahar Ondo ta Sanya Dokar Hana Saka Kayan da Basu Kamata ba a Jami'ar
Hukumar gudanarwar jami'ar Adekunle Ajasin ta jahar Ondo, ta sanya...
An yi Jana’izar Iyan Zazzau Yau a Zariya
An yi Jana'izar Iyan Zazzau Yau a Zariya
An yi jana’izar marigayi Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu, yau Asabar 2 ga watan Janairu, 2021, misalin...
Martanin Ƴan Najeriya Kan Batun Sayen Motocin Alfarma na Remi Tinubu
Martanin Ƴan Najeriya Kan Batun Sayen Motocin Alfarma na Remi Tinubu
'Yan Najeriya na ci gaba da nuna bacin rai da kwakwazo har a shafukan...
Korona: Jawabin Bill Gate Kan Afrika
Korona: Jawabin Bill Gate Kan Afrika
Babban mai arzikin nan na duniya, Bill Gates, ya ce har yanzu duniya ta rasa dalilin da yasa korona...
TENNIS
Najeriya: Shugaban Kasar ya yi wa Matasan da ke Bautar Kasa...
Najeriya: Shugaban Kasar ya yi wa Matasan da ke Bautar Kasa Goma ta Arziki
Shugaban hukumar NYSC, Janar Shuaibu Ibrahim, ya sanar da wani gata...
Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Safarar ‘Yan Mata 3 Sun Ceto...
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Safarar 'Yan Mata 3 Sun Ceto Mata 50
Rundunar sojin ruwa ta Najeriya ta ce ta samu nasarar kubutar da...
LATEST ARTICLES
Firaiministan Isra’ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza
Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya sake yin barazanar karɓe yankunan Gaza, muddin Hamas ba ta saki sauran mutanen da take garkuwa da su ba.
Mista Netanyahu ya shaida wa majalisar dokokin ƙasar cewa,...
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya – NCDC
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDC
Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce kimanin mutane 14 suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a tsawon mako biyar, a ƙasar.
Wani...
Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF
Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF
Sojojin Sudan sun ƙwace iko gaba ɗaya da filin jirgin sama na babban birnin ƙasar, Khartoum daga hannun dakarun RSF da suka kwashe kusan shekaru biyu suna iko...
Allah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci Rasuwa
Allah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci Rasuwa
Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta sanar da mutuwar babban mai taimaka wa gwamnan jihar na musamman kan harkokin Rediyo Abdullahi Tanka Galadanchi.
A cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai...
Babu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 – Atiku
Babu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa babu tabbas ko zai tsaya takarar shugabancin ƙasar a zaɓen shekarar 2027.
Atiku ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa...
ƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a Borno
ƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a Borno
Wasu maharan da ake zargin ƴan ƙungiyar Boko Haram ne sun kashe sojojin Najeriya da dama, yayin da wasu da dama suka jikkata a jihar Borno da ke arewacin Najeriya.
Al’amarin...
Natasha: An yi sa-in-sa a Majalisar Dattawa
Natasha: An yi sa-in-sa a Majalisar Dattawa
An yi sa-in-sa ne tsakanin ɗanmajalisan dattawa mai wakiltar Ebonyi ta arewa, Sanata, Onyekachi Nwebonyi da kuma tsohuwar ministar ilimi ta Najeriya, Oby Ezekwesili.
Lamarin ya faru ne a lokacin jin bahasin kwamitin ladabtarwa...
Hajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a Harami
Hajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a Harami
Shafin da ke wallafa bayanai kan masallatan harami na Makkah da Madina da ke ƙasar Saudiyya na ci gaba da shawartar masu ibada da su guje wa ɗauke-ɗauken...
An Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar Nijar
An Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar Nijar
An rantsar da Janar Abdouramane Tchiani a matsayin shugaban riƙo na Jamhuriyar Nijar, wanda zai kwashe shekara biyar yana jan ragamar gwamnati kafin miƙa mulki.
Hakan wani ɓangare ne na...
Ƙudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar Wakilai
Ƙudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar Wakilai
Ƙudurin dokar da ke neman cire rigar kariya ga mataimakin shugaban ƙasa da gwamnoni da mataimakansu ya tsallake karatu na biyu, a majalisar wakilan Najeriya.
Ƙudurin na daga...