Shugaba Buhari ya Tsawaita Wa’adin Babban Kwanturolan Hukumar Kula da Shigi...
Shugaba Buhari ya Tsawaita Wa'adin Babban Kwanturolan Hukumar Kula da Shigi da Fice
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tsawaita wa'adin babban kwanturolan hukumar kula da...
Ba Hakanan Kawai Shugaba Buhari ya Nada ni Ministan Wutar Lantarki...
Ba Hakanan Kawai Shugaba Buhari ya Nada ni Ministan Wutar Lantarki ba - Abubakar Aliyu
Abubakar Aliyu, sabon ministan wutar Lantarki ya ce ba hakanan...
WORD CUP 2016
Kungiyar ACF ta Magantu Kan Sace Dalibai 73 a Jahar Zamfara
Kungiyar ACF ta Magantu Kan Sace Dalibai 73 a Jahar Zamfara
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta...
Najeriya: Jahohin da Suka fi Yawa da Kamuwa da Cutar Korona
Najeriya: Jahohin da Suka fi Yawa da Kamuwa da Cutar Korona
Gwamnatin tarayya ta bayyana jihohi...
Zan Iya Magance Matsalar Tsaro da Najeriya ke Fuskanta a Halin Yanzu – Kwankwaso
Zan Iya Magance Matsalar Tsaro da Najeriya ke Fuskanta a Halin Yanzu - Kwankwaso
Tsohon gwamnan...
WRC Rally Cup
Mutane 3 Sun Mutu a ƙasar Masar Sanadiyyar Harbin Kunama
Mutane 3 Sun Mutu a ƙasar Masar Sanadiyyar Harbin Kunama
Rahotanni daga Masar na cewa kunamu...
Bai Kamata Kwankwaso ya Riƙa Yin Kalamai Sakaka ba – APC
Bai Kamata Kwankwaso ya Riƙa Yin Kalamai Sakaka ba - APC
Jamiyyar APC mai mulki a...
Gwamnatin Najeriya ta Cire Haraji a Kan Iskar Gas da Man Dizil
Gwamnatin Najeriya ta Cire Haraji a Kan Iskar Gas da Man Dizil
Gwamnatin Najeriya ta sanar...
SPORT NEWS
CYCLING TOUR
Corona: Cutar ta Kashe ƙarin Mutane 35 a Najeriya
Corona: Cutar ta Kashe ƙarin Mutane 35 a Najeriya
Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce cutar korona ta kashe...
An Gurfanar da Wasu ‘Yan Najeriya a Gaban Kotu Akan Zanga-zangar Endsars
An Gurfanar da Wasu 'Yan Najeriya a Gaban Kotu Akan Zanga-zangar Endsars
Wani mai fafutukar kare hakkin dan Adam ya dauki matakin doka a kan...
Jerin Lokutan da Adadin Kwanakin da ASUU ta Shiga Yajin Aiki
Jerin Lokutan da Adadin Kwanakin da ASUU ta Shiga Yajin Aiki
Yayin da aka tsunduma yajin aikin ASUU na 2022, dalibai za su so sanin...
Yaro Matashi Ɗan Shekara 17 ya Kashe Kansa a Benue
Yaro Matashi Ɗan Shekara 17 ya Kashe Kansa a Benue
Rundunar ƴan sandan jihar Benue ta tabbatar da mutuwar wani yaro matashi ɗan shekara 17...
Hujjar da yasa na Sakawa Tagwayena Sunan Buhari da Al-Makure – Gwamnan Nasarawa
Hujjar da yasa na Saka wa Tagwayena Sunan Buhari da Al-Makure - Gwamnan Nasarawa
Gwamnan jihar Nasarawa ya rada wa tagwayensa sunan shugaba Muhammadu Buhari...
TENNIS
2023: Gwamnan Jahar Jigawa ya yi Jawabi Kan APC
2023: Gwamnan Jahar Jigawa ya yi Jawabi Kan APC
Rikicin cikin gida da ya kunno kai a jam’iyyar APC reshen jigawa na iya haddasa mata...
Jam’iyyar PDP ta Kudu ta Fusata
Jam'iyyar PDP ta Kudu ta Fusata
NWC ta ruguza duk shugabannin Jam’iyyar PDP da ke jihar Ebonyi.
Shugabannin rikon kwarya na PDP a Kudu sun rasa...
LATEST ARTICLES
Firaiministan Isra’ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan Gaza
Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya sake yin barazanar karɓe yankunan Gaza, muddin Hamas ba ta saki sauran mutanen da take garkuwa da su ba.
Mista Netanyahu ya shaida wa majalisar dokokin ƙasar cewa,...
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya – NCDC
Mutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDC
Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce kimanin mutane 14 suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara a tsawon mako biyar, a ƙasar.
Wani...
Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF
Sojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSF
Sojojin Sudan sun ƙwace iko gaba ɗaya da filin jirgin sama na babban birnin ƙasar, Khartoum daga hannun dakarun RSF da suka kwashe kusan shekaru biyu suna iko...
Allah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci Rasuwa
Allah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci Rasuwa
Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta sanar da mutuwar babban mai taimaka wa gwamnan jihar na musamman kan harkokin Rediyo Abdullahi Tanka Galadanchi.
A cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai...
Babu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 – Atiku
Babu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa babu tabbas ko zai tsaya takarar shugabancin ƙasar a zaɓen shekarar 2027.
Atiku ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa...
ƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a Borno
ƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a Borno
Wasu maharan da ake zargin ƴan ƙungiyar Boko Haram ne sun kashe sojojin Najeriya da dama, yayin da wasu da dama suka jikkata a jihar Borno da ke arewacin Najeriya.
Al’amarin...
Natasha: An yi sa-in-sa a Majalisar Dattawa
Natasha: An yi sa-in-sa a Majalisar Dattawa
An yi sa-in-sa ne tsakanin ɗanmajalisan dattawa mai wakiltar Ebonyi ta arewa, Sanata, Onyekachi Nwebonyi da kuma tsohuwar ministar ilimi ta Najeriya, Oby Ezekwesili.
Lamarin ya faru ne a lokacin jin bahasin kwamitin ladabtarwa...
Hajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a Harami
Hajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a Harami
Shafin da ke wallafa bayanai kan masallatan harami na Makkah da Madina da ke ƙasar Saudiyya na ci gaba da shawartar masu ibada da su guje wa ɗauke-ɗauken...
An Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar Nijar
An Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar Nijar
An rantsar da Janar Abdouramane Tchiani a matsayin shugaban riƙo na Jamhuriyar Nijar, wanda zai kwashe shekara biyar yana jan ragamar gwamnati kafin miƙa mulki.
Hakan wani ɓangare ne na...
Ƙudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar Wakilai
Ƙudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar Wakilai
Ƙudurin dokar da ke neman cire rigar kariya ga mataimakin shugaban ƙasa da gwamnoni da mataimakansu ya tsallake karatu na biyu, a majalisar wakilan Najeriya.
Ƙudurin na daga...