LATEST ARTICLES

2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci – Atiku

0
2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - Atiku   FCT Abuja – Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fadi yadda kawancen ‘yan adawa za ta kai ga ci. Ya bayyana cewa za su rungumi kowane dandali da...

Dalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje – Alhassan Rurum

0
Dalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan Rurum   Wasu 'yanmajalisar tarayya na jam'iyyar NNPP mai mulkin jihar Kano sun bayyana dalilin wata ziyara ta musamman da suka kai inda suka gana da shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Dr...

Starlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta Kudu

0
Starlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta Kudu   Takun saƙar da ake yi tsakanin shugaban kamfanin Starlink Elon Musk da gwamnatin Afirka ta Kudu kan gazawar kamfanin wurin fara aiki a ƙasar ya samo asali ne daga...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da Matarsa

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da Matarsa   An samu tsohon shugaban ƙasar Peru, Ollanta Humala da laifin halasta kuɗin haram tare da yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 15 a gidan yari. Wata kotu a Lima babban birnin...

Hukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEX

0
Hukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEX   A yayin da wasu ƴan Najeriya ke ci gaba da ƙorafe-ƙorafe kan asarar da suka tafka a dandalin saka hannun jari na CryptoBank Exchange (CBEX), hukumar yaƙi da cin hanci...

Gwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar Filato

0
Gwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar Filato   Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya sanar da haramta kiwo da daddare tare da taƙaita amfani da babura a faɗin jihar sakamakon yawaitar hare-haren da ake kai...

Adadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa Nijar

0
Adadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa Nijar   Najeriya ta rage wutar lantarkin da ta ke sayarwa Jamhuriyar Nijar da ke ƙarƙashin mulkin soja daga Megawatt 80 zuwa megawatt 46. Hakan na nun cewa an raguwar wutar...

Maganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske – Iran

0
Maganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - Iran   Iran ta haƙiƙance cewa 'yancinta na ci gaba da inganta sinadarin Uranium domin shirinta na nukiliya ba abu ne da za a yi wata yarjejeniya a kansa ba. Ministan harkokin wajen...

An Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a...

0
An Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja   FCT, Abuja - Rundunar ‘yan sanda ta Najeriya reshen Abuja ta kaddamar da bincike kan sace mota a masallacin Juma'a. Rundunar ta fara farautar barayin da...

Jigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga

0
Jigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga FCT, Abuja - Rasuwar Rauf Adeniji, babban jigon jam’iyyar APC, ta girgiza jam’iyyar da kasa baki ɗaya. Adeniji ya kasance Daraktan Gudanarwa na jam’iyyar kafin sace shi wanda ya rasa ransa bayan sa'o'i...