Ƴan Sandan Isra’ila Suka Kai Hari Kan Masallata a Masallacin Kudus

 

Ƴan sandan Isra’ilan sun kai samame Masallacin Kudus ɗin ne lokacin da musulmi ke ibada.

Ƴan sandan sun ce sun kai harin ne a matsayin martani ga masu zanga-zanga.

Kakakin shugaban hukumar Falasɗinawa ya yi Allah-wadai da harin na Isra’ila, yana mai cewa daman sun gargaɗi masu mamayen da kada su keta haddin wurin su shiga wuraren ibada masu tsarki na Masallacin, wanda hakan zai iya haddasa mummunan rikici.

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here