Sauya Sheka: Jam’iyyar APC ta Samu Karin Membobi Daga PDP a Jahar Osun
Sauya Sheka: Jam'iyyar APC ta Samu Karin Membobi Daga PDP a Jahar Osun
Daruruwan yan babbar jam'iyyar adawa PDP sun sauya sheka zuwa APC a hukumance a jahar Osun.
Daga cikin waɗanda suka sauya shekar akwai tsohon gwamnan jahar da sauran...
Ya yi Wuri da za a Fara Kira ga Shugabancin Igbo a 2023 –...
Ya yi Wuri da za a Fara Kira ga Shugabancin Igbo a 2023 - Gwamna David Umahi
Gwamna Dave Umahi ya sake yin Allah wadai da jerin tattaunawar da ake yi game da zabubbukan 2023 a kasar.
Gwamnan jahar Ebonyi ya...
Magance Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Imo
Magance Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Imo
Shugaba Buhari yayi alkawarin taimakawa gwamnan Imo wajen ayyuka da tsaro.
Buhari ya kaddamar da manyan ayyukan da gwamnan yayi a jahar.
Imo - Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, ya yi alkawarin...
A Shirye Muke Don Kwace Mulki Daga Hannun APC a Zaɓen 2023 – Gwamnonin...
A Shirye Muke Don Kwace Mulki Daga Hannun APC a Zaɓen 2023 - Gwamnonin PDP
Gwamnonin da suka ɗare kan madafun iko karkashin PDP sun bayyana shirin da suke na kwace mulki daga hannun APC.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin, Aminu Tambuwal, yace...
Bayan Karbar Mulki a Afghanistan: Saudiyya ta yi Magana Kan Gwamnatin Taliban
Bayan Karbar Mulki a Afghanistan: Saudiyya ta yi Magana Kan Gwamnatin Taliban
Saudiyya ta ce tana fatan gwamnatin riƙon ƙwarya a Afghanistan za ta taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da kawo ƙarshen tashin hankali da tsattsauran...
Allah ya maimaita Mana irin Buhari a 2023: Gwamna Wike ya yi Martani Kan...
Allah ya maimaita Mana irin Buhari a 2023: Gwamna Wike ya yi Martani Kan Addu'ar Gwamna Umahi
Gwamnan Rivers ya yi martani mai zafi ga gwamnan Ebonyi kan addu'an da yayi.
Umahi yayi addu'an cewa Allah ya maimaita mana Buhari a...
Katse Layukan Waya: Gwamnatin Kaduna ta musanta Jita-Jitar
Katse Layukan Waya: Gwamnatin Kaduna ta musanta Jita-Jitar
Gwamnatin jahar Kaduna ta musanta wata jita-jita da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa gwamnatin jahar na shirin katse sadarwa a jahar don yaki da 'yan bindiga kamar yadda...
Gwamnan Jahar Kogi ya Bayyana Cewa Jaharsa ta Fara Samar da Man Fetur
Gwamnan Jahar Kogi ya Bayyana Cewa Jaharsa ta Fara Samar da Man Fetur
Gwamnan jahar Kogi, Yahaya Bello ya ce yanzu jahar Kogi za ta iya samar da man fetur.
Gwamnan ya fadi hakan ne bayan kammala taro da shugaba Buhari...
Shugaba Buhari ya Amince da sababbin Naɗe-Naɗe a Ma’aikatar Ilimi
Shugaba Buhari ya Amince da sababbin Naɗe-Naɗe a Ma'aikatar Ilimi
Shugaba Buhari ya amince da sake maida wasu shugabanni a wasu hukumomi dake ma'aikatar Ilimi.
Hakanan kuma Shugaban ya yi wasu sababbin naɗe-naɗe a wasu hukumomin ilimi masu muhimmaci na kasa.
Wannan...
An Samu Saɓanin Ra’ayi Tsakanin Gwamnatin Tarayya da Jahohi Kan Karɓar Kuɗaɗen Haraji
An Samu Saɓanin Ra'ayi Tsakanin Gwamnatin Tarayya da Jahohi Kan Karɓar Kuɗaɗen Haraji
Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce tsakanin gwamnatocin jahohin Najeriya da gwamnatin Tarayya kan tsarin karɓar kuɗaɗen haraji kan kayayyakin more rayuwa a faɗin kasar.
Wannan ya biyo bayan...






















