Jami’an NSCDC sun Kama Mutane 10 Bisa Zargin Fasa Bututun Man Fetur
Jami'an NSCDC sun Kama Mutane 10 Bisa Zargin Fasa Bututun Man Fetur
Hukumar tsaron fararen hula ta NSCDC, reshen jihar Ribas, ta ce ta kama mutum 10 bisa zargin fasa bututun man fetur, da satar ɗanyen mai da kuma safarar...
Ƴan Bindiga Sun Kashe Limaman Mujami’u 23 a Kaduna – CAN
Ƴan Bindiga Sun Kashe Limaman Mujami’u 23 a Kaduna - CAN
Ƙungiyar Kiristoci a Najeriya wato CAN, ta fitar da wata sanarwa da ke cewa hare-haren ‘yan bindiga sun yi sanadiyyar kashe limaman mujami’u 23 a jihar Kaduna.
Hakazalika, a cikin...
Gwamnan Kano ya dakatar da Shugaban KASCO Bisa Zargin Shi da Sayar da Hatsin...
Gwamnan Kano ya dakatar da Shugaban KASCO Bisa Zargin Shi da Sayar da Hatsin Gwamnati
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin dakatar da shugaban kamfanin samar da kayan aikin gona na jihar (KASCO), bisa zargin shi...
Kotu ta Soke Nasarar Dan Majalisar Jihar Enugu na Jam’iyyar LP
Kotu ta Soke Nasarar Dan Majalisar Jihar Enugu na Jam'iyyar LP
An soke nasarar zaben Honourable Bright Ngene na jam'iyyar Labour Party a jihar Enugu.
Kotun sauraron kararrakin zaben majalisar dokokin jiha ta tsige Ngene a ranar Laraba, 13 ga watan...
ƙungiyoyin Magoya Bayan APC na ƙasa na kira ga Shugaba Tinubu da ya Maye...
ƙungiyoyin Magoya Bayan APC na ƙasa na kira ga Shugaba Tinubu da ya Maye Gurbin Ministan Kaduna da Kailani Muhammed
Gamayyyar ƙungiyoyin magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa sun hango wanda ya fi dacewa ya zama minista...
Gwamnoni 4 da Kotu ba za ta ƙwace Nasararsu ba – Fasto Elijah Ayodele
Gwamnoni 4 da Kotu ba za ta ƙwace Nasararsu ba - Fasto Elijah Ayodele
Fasto Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual Church ya bayyana cewa wasu gwamnonin kotu ba za ta ƙwace nasararsu ba.
Babban faston a wani rubutu da...
Gwamnan Cross Rivers ya Sanya Dokar Kulle a ƙauyuka Huɗu da ke Jihar
Gwamnan Cross Rivers ya Sanya Dokar Kulle a ƙauyuka Huɗu da ke Jihar
Gwamnan jihar Cross Rivers ya sanya dokar kulle a wasu ƙauyuka huɗu na ƙaramar hukumar Yaba ta jihar.
Gwamna Bassey Otu ya sanya dokar kullen ne biyo bayan...
Kotu ta yi Watsi da ƙarar Gaya ta Bai wa Sumaila Nasara
Kotu ta yi Watsi da ƙarar Gaya ta Bai wa Sumaila Nasara
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya a jihar Kano, ta zartar da hukunci kan ƙarar zaɓen sanatan Kano ta Kudu.
Kotun ta yi fatali da ƙarar da Kabiru...
Gwamna Akeredolu ya Kori Dukkan Hadiman Mataimakinsa
Gwamna Akeredolu ya Kori Dukkan Hadiman Mataimakinsa
Alaka na kara tsami yayin da Gwamna Akeredolu ya kori dukkan hadiman mataimakinsa.
Wannan na zuwa ne bayan gwamnan ya shafe watanni ya na jinya a kasar Germany.
Kafin dawowarsa a wannan mako, an samu...
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kogi, Arc Yomi Awoniyi ya Fice Daga PDP Zuwa APC
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kogi, Arc Yomi Awoniyi ya Fice Daga PDP Zuwa APC
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Kogi, jam'iyyar APC ta yi babban kamu daga babbar jam'iyyar adawa PDP.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar, Arc Yomi Awoniyi, ya...