Majalisar Tarayya: Babu Wani Kayan Tallafin Korona da Muka Samu Daga Hannun Buhari
Majalisar Tarayya: Babu Wani Kayan Tallafin Korona da Muka Samu Daga Hannun Buhari
Majalisar tarayya ta wanke kanta daga zargin da jama'a suke yi mata.
Ta ce Shugaba Buhari bai ba ta kayan tallafin COVID-19 ba.
Ta ce babu kwabo ko tiyar...
Majalisar Wakilan Najeriya ta Gayyaci Gwamnan CBN da Shugaban NNPC
Majalisar Wakilan Najeriya ta Gayyaci Gwamnan CBN da Shugaban NNPC
Batun batan makudan kudade daga asusun gwamnati Najeriya da karkatar da kudaden haraji ba bakon abu bane.
A wannan karon, majalisar wakilai ta ce tiriliyan uku da biliyan ashirin da hudun...
Gwamnatin Tarayya: Dalilin Tashin Farashin Man Fetur
Gwamnatin Tarayya: Dalilin Tashin Farashin Man Fetur
Karamin ministan fetur, Timipre Sylva, ya fadi dalilin tashin farashin mai.
A cewarsa, tun bayan da Pfizer suka bayyana riga-kafin cutar COVID- 19 komai ya tashi.
Ya kara da cewa, matsawar farashin mai ya tashi,...
Jam’iyyar PDP ce Kadai zata Iya yi wa Kowa Adalci a Najeriya – Atiku...
Jam'iyyar PDP ce Kadai zata Iya yi wa Kowa Adalci a Najeriya - Atiku Abubakar
Najeriya ba ta da babban abokin da ya wuce Jam'iyyar PDP, cewar Atiku Abubakar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya fadi hakan ne a Twitter.
Ya...
Wani Gwamnan APC Zai Marawa Matasan Jaharsa Baya Akan Zanga-Zangar Endsars
Wani Gwamnan APC Zai Marawa Matasan Jaharsa Baya Akan Zanga-Zangar Endsars
Ni kaina na fuskanci cutarwa a hannun 'yan sanda a 2014, cewar gwamnan jihar Ekiti, Dr Fayemi Kayode.
A cewarsa, lokacin da suke yakin neman zabe, saboda tsananin cutarwa, daya...
Buba Galadima Zuwa Buhari: Mulkin Damokradiyya Muke ba na Sojoji ba
Buba Galadima Zuwa Buhari: Mulkin Damokradiyya Muke ba na Sojoji ba
Buba Galadima ya yi Allah-wadai da daskarar da asusun bankunan wasu jagororin zanga zangar EndSARS da gwamnati ta yi.
Gladima ya tunatar da shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa a mulkin...
Shugaban Kasar Peru ya yi Murabus Daga Kan Karagar Mulki
Shugaban Kasar Peru ya yi Murabus Daga Kan Karagar Mulki
Manuel Merino ya sauka daga kan kujerar Shugaban kasa a Peru.
Merino ya karbi mulki ne bayan tsige Martin Vizcarra kwanan nan.
Duka-duka, kwanaki biyar ne Merino ya shafe a kan karagar...
Gwamnan Katsina ya Fadi ta Inda ‘Yan Bindiga Suke Shigowa Jahar
Gwamnan Katsina ya Fadi ta Inda 'Yan Bindiga Suke Shigowa Jahar
Yan bindiga na ta’asa a Katsina sannan su tsere zuwa Zamfara don buya.
Wannan shine matsayar Gwamna Bello Masari na jihar Katsina.
Masari ya kara da cewa kimanin 99% na miyagun...
Mafi Yawancin Wadanda Suke Karkasin Buhari Barayi ne – Ali Ndume
Mafi Yawancin Wadanda Suke Karkasin Buhari Barayi ne - Ali Ndume
Buhari yana iyakar kokarinsa, mutanen da ke kasansa ne maanyan barayi, cewar Sanata Ali Ndume.
Sanatan kudancin Borno, Ali Ndume, yace ana cin amanar shugaban kasa Buhari ta karkashinsa.
Ndume ya...
Magu: Wasu Kungiyoyi Sun Bukaci Buhari ya Dakatar da Kwamitin Salami
Magu: Wasu Kungiyoyi Sun Bukaci Buhari ya Dakatar da Kwamitin Salami
HEDA da wasu Kungiyoyi su na so a dakatar da binciken Ibrahim Magu.
Kungiyoyin su na ganin kwamitin Ayo Salami ba zai iya yin adalci ba.
A ra’ayin wadannan kungiyoyi, binciken...