Gwamnatin Kwara Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho
Gwamnatin Kwara Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho
Gwamnatin Jahar Kwara zata dena biyan tsaffin gwamnoni da mataimakansu kudin fansho a jahar Kwara.
Wannan matakin ya yi kama da irin wadda gwamnatin Jahar Legas ta dauka a baya bayan nan.
Gwamnan Jahar...
Gwamnan Zamfara ya Saka Mahimman Dokoki a Jahar
Gwamnan Zamfara ya Saka Mahimman Dokoki a Jahar
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya rattaba hannu kan wasu dokoki hudu masu muhimmanci.
Dokokin sun shafi samar da sana'o'i, samar da ruwan sha a kauyuka, zakka, kaddamar da sabon tambarin jihar.
Gwamnan...
Shugaban Kasar Najeriya ya Amince da Gina Manyan Cibiyoyin Nazari da Bincike
Shugaban Kasar Najeriya ya Amince da Gina Manyan Cibiyoyin Nazari da Bincike
Shugaba Buhari ya amince da gina wasu manyan cibiyoyin nazari da bincike guda 12 a fadin Najeriya.
TETFUND ce za ta dauki nauyin gina sabbin cibiyoyin a cewar Mallam...
Tsohon Shugaban Kasan Ghana, Jerry Rawlings ya Mutu
Tsohon Shugaban Kasan Ghana, Jerry Rawlings ya Mutu
Shahrarren tsohon shugaban kasar Ghana, Jerry Rawlings, ya mutu bayan kamuwa da cutar COVID-19.
TheCable ta tattaro cewa tsohon shugaban kasan ya mutu ne a asibitin Korle-Bu dake Accra, babbar birnin kasar, da...
Gwamnatin Borno ta Bawa Wasu Mukamai
Gwamnatin Borno ta Bawa Wasu Mukamai
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da nadin mutane 132 a matsayin mataimaka na musamman, hadimai, da shugabanni a wasu hukumomi.
Malam Isa Gusau, kakakin gwamna Zulum, ne ya sanar da hakan...
Amurka na Korarin Kawo Karshen ‘Yan Ta’addan Najeriya
Amurka na Korarin Kawo Karshen 'Yan Ta'addan Najeriya
Kasar Amurka ta ce za ta taimakawa Najeriya da sauran kasashen yammacin Afrika domin yakar 'yan ta'adda.
Mike Pompeo, sakataren gwamnatin kasar Amurka, ne ya fadi hakan a ranar Laraba.
A kwanakin baya ne...
Tinubu ya Maida Martani Akan Dakatar da Fansho da Sanwo-Olu ya yi
Tinubu ya Maida Martani Akan Dakatar da Fansho da Sanwo-Olu ya yi
Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu ya yaba wa gwamnan jihar legas, Sanwo-Olu a kan kasafinsa na 2021.
Dama gwamna Sanwo-Olu ya bukaci a dakile biyan tsofaffin gwamnoni da...
Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano
Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano
Shugaba Buhari ya jagorancin zaman majalisar zartaswa ranar Laraba.
Har yanzu, ministocin Buhari marasa kudirin gabatarwa na musharaka a ganawar ta yanar
gizo
An amince da muhimman ayyuka biyu a zaman yau Majalisar zartaswan...
Gwamnatin Tarayya Bazata Samu Damar Biyan Wasu hukumomi Albashin Watan Nuwamba
Gwamnatin Tarayya Bazata Samu Damar Biyan Wasu hukumomi Albashin Watan Nuwamba
Akalla hukumomi 428 ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ba zasu iya biyan albashin watan Nuwamba ba.
Ben Akabueze, shugaban ofishin kasafi, ne ya sanar da hakan a ranar...
ALLAH ya yi wa Kwamishinan lafiya – Emmanuel Ikwulonu Rasuwa
ALLAH ya yi wa Kwamishinan lafiya - Emmanuel Ikwulonu Rasuwa
Allah ya yiwa kwamishinan lafiya na jihar Benue, Dr Emmanuel Ikwulonu, rasuwa.
An tattaro cewa an yi wa Ikwulonu tiyata na wani rashin lafiya da ba a bayyana ba, amma sai...