Najeriya: Shugaban Kasar ya yi wa Matasan da ke Bautar Kasa Goma ta Arziki
Najeriya: Shugaban Kasar ya yi wa Matasan da ke Bautar Kasa Goma ta Arziki
Shugaban hukumar NYSC, Janar Shuaibu Ibrahim, ya sanar da wani gata da shugaban kasa, Buhari, ya yiwa matasan da ke butar kasa.
A cewar Janar Ibrahim, shugaba...
Dakta Malami Aliyu Yandoto ya Rasu a Wurin Bikin Diyar Sanata Yarima
Dakta Malami Aliyu Yandoto ya Rasu a Wurin Bikin Diyar Sanata Yarima
Allah ya yi wa Dakta Malami Aliyu Yandoto rasuwa a ranar Asabar, a taron bikin diyar Yarima.
Yandoto shine shugaban hukumar kananan hukumomi ta jihar Zamfara kuma ya rasu...
Najeriya: Shugaban Kasar ya Dakatar da Babban Daraktan Hukumar Nazari da Bincike
Najeriya: Shugaban Kasar ya Dakatar da Babban Daraktan Hukumar Nazari da Bincike
Tun kafin ya hau mulki Buhari ya ke ikirarin cewa zai yaki cin hanci da rashawa.
A lokacin da ya ke yakin neman zabe, Buhari ya taba cewa; "idan...
Marafa ga Buni: ka Gaggauta Yin Zaɓen Shuwagabannin APC ko Kuma mu Sauke ka
Marafa ga Buni: ka Gaggauta Yin Zaɓen Shuwagabannin APC ko Kuma mu Sauke ka
An rurowa Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe wuta a kan gudanar da babban taron APC na kasa.
Manyan masu ruwa da tsaki na APC sun...
Amurka: Trump ya ki Amincewa da Nasarar Biden
Amurka: Trump ya ki Amincewa da Nasarar Biden
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai amince da nasarar da ake ganin abokin hammayarsa Joe Biden ya samu ba.
Trump ya ce ba kafafen watsa labarai ne ke sanar da wanda ya...
Amurka: Joe Biden ya Lashe Zaɓen
Amurka: Joe Biden ya Lashe Zaɓen
Ɗan takarar Jam'iyyar Democrat a zaɓen Amurka Joe Biden ya lashe zaɓen Amurka inda a halin yanzu ya samu kur'iu 273, abokin karawarsa kuma Donald Trump na da 214.
Shugaban kasar Iran: Koda Trump ya Sauka Manufar mu Bazata Sauya ba Aka Amurka
Shugaban kasar Iran: Koda Trump ya Sauka Manufar mu Bazata Sauya ba Aka Amurka
Shugaba kasar Iran, Hassan Rouhani, a ranar Asabar ya ce yana kyautata zaton cewa yanzu yakamata duk wanda zai zama sabon shugaban kasan Amurka ya san...
Rashidi Ladoja ya Mayarwa da Tsoho Shugaban Kasa Obasanjo Martani
Rashidi Ladoja ya Mayarwa da Tsoho Shugaban Kasa Obasanjo Martani
Tsohon gwamnan jihar Oyo, Rashidi Ladoja ya yi wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani kan jawabin da ya yi game da tsige shi a 2005.
Obasanjo a ranar Alhamis 5...
Ali Kwara: Buhari ya yi Ta’aziyyar Rasuwar Jarumin
Ali Kwara: Buhari ya yi Ta'aziyyar Rasuwar Jarumin
Kwara ya rasu ne a Abuja bayan fama da jinya kamar yadda majiya daga iyalansa suka sanar.
Shugaba Buhari ya mika ta'aziya ga gwamnati da al'ummar Bauchi inda ya yi addu'ar Allah saka...
Kaduna:Gwamnan ya yi Magana a Kan Fastocinsa na Takarar Shugabancin Kasa
Kaduna:Gwamnan ya yi Magana a Kan Fastocinsa na Takarar Shugabancin Kasa
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya musanta sanin wanda ya ke da alhakin hada hotunansa a fostoci a matsayin dan takara.
A cewar gwamnan, ba shi da niyyar neman...