Shugaba Buhari ya Cika Alƙawarin da ya ɗauka na Gudanar da Sahihin Zaɓe –...
Shugaba Buhari ya Cika Alƙawarin da ya ɗauka na Gudanar da Sahihin Zaɓe - Lai Mohammmed
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya cika alƙawarin da ya yiwa ƴan Najeriya kan zaɓe.
Ministan Buhari, Lai Mohammed shine ya...
ƙungiya ta yi Kira ga Gwamnatin Tinubu da ya Saka Lalong a Matsayin Sakataren...
ƙungiya ta yi Kira ga Gwamnatin Tinubu da ya Saka Lalong a Matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya
Wata ƙungiya ta fara kiran Tinubu ya ba gwamnan jihar Plateau muƙamin sakataren gwamnatin tarayya a gwamnatin sa.
Ƙungiyar tace Simon Lalong ya cancanci samun...
Zaben Cike Gurbi:: PDP ta Nemi da a Tsige Kwamishinan Zaben Jihar Adamawa
Zaben Cike Gurbi:: PDP ta Nemi da a Tsige Kwamishinan Zaben Jihar Adamawa
Jam'iyyar PDP ta nemi hukumar zabe da ta tsige Mallam Hudu Yunusa Ari a matsayin kwamishinan zaben jihar Adamawa.
PDP na zargin Mallam Ari da nuna son kai...
Rikicin Shugabanci: Ƴan Sanda Sun Rufe Majalisar Dokokin Jihar Filato
Rikicin Shugabanci: Ƴan Sanda Sun Rufe Majalisar Dokokin Jihar Filato
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta rufe zauren majalisar dokokin jihar kan rikicin shugabanci da ake ci gaba da yi.
Jami'an kwantar da tarzoma sun isa harabar majalisar ne da misalin...
Donald Trump ya Koma Gida Bayan Halartar Zaman Kotu
Donald Trump ya Koma Gida Bayan Halartar Zaman Kotu
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump, ya koma gidansa da ke Mar-a-Lago a Florida, bayan kin amsa tuhume tuhume 34 da a kai masa a kotun New York.
Ana zargin Mr Trump da...
Masu Gine-Gine a Wuraren Gwamnati su Dakata: Gwamnatin Ganduje ta Mayar da Martani ga...
Masu Gine-Gine a Wuraren Gwamnati su Dakata: Gwamnatin Ganduje ta Marya da Martani ga Abba Gida-Gidaya da Martani ga Abba Gida-Gida
Gwamnatin Kano ta yi kira ga zazzage gwamnan jihar Engr Abba Kabir Yusuf ya yi asarar, ya daina fitar...
Amurka ta ƙara Kuɗin Shiga ƙasarta
Amurka ta ƙara Kuɗin Shiga ƙasarta
Amurka ta ƙara yawan kuɗin da take karɓa daga masu neman takardar izinin shiga ƙasar ga masu son zuwa yawon buɗe ido da kuma karatu.
A wata sanarwa ta ma’aikatar hulɗa da ƙasashen wajen Amurka,...
Mahara Sun Kai Hari Makarantar Sakandire a Jihar Oyo
Mahara Sun Kai Hari Makarantar Sakandire a Jihar Oyo
Oyo - Wasu mahara da ake kyautata zaton Makiyaya ne, ranar Alhamis, sun kai farmaki wata Makarantar Sakandiren gwamnati a jihar Oyo, sun jikkata ɗalibai da Malamai.
Vanguard ta gano cewa maharan...
Aishatu Binani ta yi Martani Kan Ayyana Zaɓen Gwamnan Adamawa
Aishatu Binani ta yi Martani Kan Ayyana Zaɓen Gwamnan Adamawa
'Yar takarar kujerar gwaman jihar Adamawa ƙarƙashin jam'iyyar APC Sanata Aishatu Ahmed Binani, ta bayyana goyon bayanta kan matakin hukumar zaɓen ƙasar INEC ta ɗauka na bayyana zaɓen gwaman jihar...
Tsohon Gwamnan Katsina, Shema na Shirin Sauya Sheka
Tsohon Gwamnan Katsina, Shema na Shirin Sauya Sheka
Idan ba a dauki mataki ba, zaman Ibrahim Shehu Shema a Jam’iyyar PDP ya zo karshe.
Tsohon Gwamnan Katsina ya rubuta wasika zuwa ga NWC a kan dakatar da shi da aka yi.
Ibrahim...