Kotu ta Tsige Sanata Mai Wakiltar Mazaɓar Arewa maso Gabashin Jihar Akwa Ibom
Kotu ta Tsige Sanata Mai Wakiltar Mazaɓar Arewa maso Gabashin Jihar Akwa Ibom
Babbar Kotun tarayya a Abuja ta tsige Sanata mai wakiltar mazaɓar Arewa maso gabashin jihar Akwa Ibom, Albert Akpan
Kotun ta dauki wannan mataki ne bisa hujjar Sanatan...
Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano ta ɗage Ziyarar Shugaba Buhari
Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano ta ɗage Ziyarar Shugaba Buhari
Gwamnatin Kano ta ɗage ziyarar da shugaban ƙasa Buhari zai kawo Kano domin kaddamar da ayyuka.
A wata sanarwa da gwamnatin ta fitar ta bayyana manyan dalilin da ta hanga ya...
Gwamnatin Edo ta Bada Wa’adi ga Masallatai, Coci, Wuraren Shakatawa da su Sanya Na’urorin...
Gwamnatin Edo ta Bada Wa'adi ga Masallatai, Coci, Wuraren Shakatawa da su Sanya Na'urorin Daidaita Sauti
Za a rufe coci-coci, masallatai, dakunan taro, wuraren shakatawa da kasuwanci ire-iren su a Edo idan ba su daidaita sautin da ke fitowa daga...
Mun Sauya Fasalin Kuɗi ne Don Maganin Waɗanda Suka ɓoye Kuɗin Haram, ba Don...
Mun Sauya Fasalin Kuɗi ne Don Maganin Waɗanda Suka ɓoye Kuɗin Haram, ba Don Cutar da Talaka ba - Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tabbatar wa da 'yan ƙasar cewa gwamnati za ta tabbatar da cewa 'yan ƙasar ba...
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa’adin Karɓar Katin Zaɓe
Hukumar INEC ta Tsawaita Wa'adin Karɓar Katin Zaɓe
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta tsawaita wa'adin karɓar katin zaɓe da a ke gudanawar a halin yanzu a fadin ƙasar.
A wata sanarwa da kwamishinan hukumar kuma shugaban kwamitin...
Martanin Atiku Kan Jawabin Tinubu a Abeokuta
Martanin Atiku Kan Jawabin Tinubu a Abeokuta
Alhaji Atiku Abubakar, ya tuhumci Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasan All Progressives Congress (APC) da munafurci, sai yanzu yake zagin shugaba Muhammadu Buhari.
Atiku ya bayyana hakan ne a tsokacinsa game da...
Atiku na Son Zama Shugaban Kasa Don ya Azurta Yaransa 31 – Achimugu
Atiku na Son Zama Shugaban Kasa Don ya Azurta Yaransa 31 - Achimugu
Michael Achimugu ya fito ya sake yi wa dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar terere gabannin babban zaben 2023.
Tsohon hadimin dan takarar na PDP ya ce Atiku...
‘Yan Ta’adda Sun Kaiwa ‘Dan Takarar Gwamnan Legas na Jam’iyyar PDP Hari
'Yan Ta'adda Sun Kaiwa 'Dan Takarar Gwamnan Legas na Jam'iyyar PDP Hari
An kaiwa jerin ganon kwamitin yakin neman zaben gwamnan jihar Lagos na jam'iyyar PDP, wanda wasu yan ta'adda sukai.
Manema labarai sun ce yan ta'addan sun jefe jerin ganon...
Gwamnatin Katsina ta Ayyana Hutun Kwana 2 Saboda Ziyarar Shugaba Buhari
Gwamnatin Katsina ta Ayyana Hutun Kwana 2 Saboda Ziyarar Shugaba Buhari
Gwamnatin Jihar Katsina da ke arewacin Najeriya ta ayyana yau da gobe a matsayin ranakun da babu aiki, domin bai wa ma'aikata damar tarbar shugaban ƙasar Muhammadu Buhari yayin...
Shugaba Buhari ya Kaddamar da Cibiyar Yada Al’adun Yarbawa a Legas
Shugaba Buhari ya Kaddamar da Cibiyar Yada Al'adun Yarbawa a Legas
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wata cibiya ta yada al’adun Yarbawa a jihar Legas.
Buhari ya kai ziyara jihar ta Legas ne domin kaddamar da ayyukan da gwamna...