Home SIYASA Page 92

SIYASA

Zaben 2023: An  Fara Kafa Fastocin Tinubu 

0
Zaben 2023: An  Fara Kafa Fastocin Tinubu    Hotunan neman takarar Asiwaju Bola Tinubu suna yawo a unguwannin Legas. Magoya bayan Bola Tinubu suna baza fastocin 2023 a Ojota, Maryland, da Ikeja. Bayan haka an ga wasu hotunan Tinubu a yankunan Ikorodu, Ikotun...

Mun Amince za mu yi Aiki da Yarjejeniyar Taiwan – Shugaba Biden

0
Mun Amince za mu yi Aiki da Yarjejeniyar Taiwan - Shugaba Biden   Shugaba Biden ya ce ya yi magana da takwaransa na China Xi Jinping game da Taiwan, yayin da ake ci gaba da samun fargaba sakamakon shawagin jiragen saman...

Adadin Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Ware Domin Gudanar da Zaben 2023

0
Adadin Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Ware Domin Gudanar da Zaben 2023   Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan 100 domin gudanar da babban zaben kasar na 2023. Har ila yau, FG ta kara kasafin kudin kasa na shekarar daga naira tiriliyan...

2023: Ba a Yin Dole a Siyasa, Kowa ‘Da ne, Kuma Yana da ‘Yanci...

0
2023: Ba a Yin Dole a Siyasa, Kowa 'Da ne, Kuma Yana da 'Yanci - Sule Lamido ga Gwamnonin Kudu   Sule Lamido ya yi tir da matsayar da gwamnonin Kudancin Najeriya suka dauka. Tsohon gwamnan jahar Jigawa ya fada wa gwamnonin...

2022: Shugaba Buhari zai Gabatar da Kasafin Kudin ga Majalisa

0
2022: Shugaba Buhari zai Gabatar da Kasafin Kudin ga Majalisa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shiryawa gabatarwa majalisa da kasafin kudin 2022 a ranar Alhamis. Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ovie Omo-Agege, ne ya shaida hakan a wannan Talatar a zauren majalisar. Ya...

Tsaro: Gwamna Zulum na Taro da Gwamnonin Jahohin Tafkin Chadi

0
Tsaro: Gwamna Zulum na Taro da Gwamnonin Jahohin Tafkin Chadi   Gwamnonin jahohin yankin Tafkin Chadi na gudanar da taro a birnin Yaounde na ƙasar Kamaru, don yin nazari kan harkokin siyasa da tsaro da kuma ayyukan jin ƙan ɗan'adam a...

Dalilin da Yasa na Kira Tinubu Shugaban Kasa – Abubakar Lado Suleja

0
Dalilin da Yasa na Kira Tinubu Shugaban Kasa - Abubakar Lado Suleja   Abubakar Lado Suleja, dan majalisar wakilai daga jahar Neja ya yi martani a kan wani bidiyo wanda a ciki ya kira Asiwaju Bola Tinubu, a matsayin ‘Mai girma...

Dakarun  Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun  Ƴan...

0
Dakarun  Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun  Ƴan Boko Haram a Damboa   Ƙungiyar ƴan ta'addan ISWAP sun yi yunƙurin kai hari a sansanin da aka tanada na musamman na tubabbun ƴan Boko Haram da...

Gwamnonin Yankin Kudu Maso Kudu Sun Shiga Taro a Gidan Gwamnatin Jahar Ribas

0
Gwamnonin Yankin Kudu Maso Kudu Sun Shiga Taro a Gidan Gwamnatin Jahar Ribas   A halin yanzu gwamnonin jahohi shida na shiyyar siyasar yankin Kudu-maso-Kudu suna taro a gidan gwamnatin jahar Ribas da ke Fatakwal. Ko da yake ba a san dalilin...

Gina Kasa: Jam’iyyar APC Reshen Ingila ta ba wa Shugaba Buhari Lambar Yabo

0
Gina Kasa: Jam'iyyar APC Reshen Ingila ta ba wa Shugaba Buhari Lambar Yabo   Jam'iyyar APC a kasar Ingila ta karrama shugaba Buhari da lambar yabon shugaba mai gina kasa. Hakazalika, Bola Tinubu shi ma an bashi lambar yabon kasancewa shugaba mai...

Labarai

Latest News
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC