Home SIYASA Page 99

SIYASA

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Jigon PDP na Jahar Edo, Owere Dickson

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Jigon PDP na Jahar Edo, Owere Dickson   Rahotanni sun bayyana cewa an sace wani jigon jam’iyyar PDP kuma jagoran jam’iyyar a gundumar Sanatan Edo ta Kudu, Owere Dickson Imasogie tare da direban sa a...

‘Yan Bindiga Sun yi Watsi da Damar da Suka Samu ta Sulhu a Baya...

0
'Yan Bindiga Sun yi Watsi da Damar da Suka Samu ta Sulhu a Baya - Gwamna Matawalle   Gwamnan jahar zamfara da ke arewacin najeriya, bello matawalle ya ce 'yan bindiga sun yi watsi da damar da suka samu ta sulhu...

Wadanda Ake Ganin Zasu Iya Maye Gurbin Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono

0
Wadanda Ake Ganin Zasu Iya Maye Gurbin Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono   Hasashe sun nuna cewa mutum daya daga cikin Nasiru Baballe Ila, Alhaji Akibu Ibrahim Bello, Ismaeel Buba Ahmed da Suleiman AbdulRahman na iya zama sabon ministan Shugaba Buhari. Hakan...

Kammala Wa’adi: Gwamnonin Najeriya 18 da Zasu Sauka Daga Kan Kujerarsu a 2023

0
Kammala Wa'adi: Gwamnonin Najeriya 18 da Zasu Sauka Daga Kan Kujerarsu a 2023   A ka'idar siyasar Najeriya, shugaban kasa da gwamnoni kan yi shekaru takwas ne kacal a kan karagar mulki. Duba ga wannan al'ada ta siyasar kasar, kimanin gwamnoni 18...

Shugaba Buhari ya Nuna Rashin Jindadinsa Kan Yajin Aikin Likitoci

0
Shugaba Buhari ya Nuna Rashin Jindadinsa Kan Yajin Aikin Likitoci   Shugaba Muhammadu Buhari ya gindaya sharuddan biyan albashin likitoci da ke yajin aiki. Buhari ya bayyana cewa har sai an gudanar da shirin tantancewa kafin a biya su kudaden da suke...

Shugaba Buhari ya Tafi da Kowane Bangare na Kasar nan a Mulkinsa – Uchenna...

0
Shugaba Buhari ya Tafi da Kowane Bangare na Kasar nan a Mulkinsa - Uchenna Orji   Dave Umahi yana nan a kan bakarsa na rokon Ubangiji ya kawo wa wani irin Buhari. Wannan magana da gwamnan Ebonyin ya yi, ya jawo masa...

Shugaba Buhari ya Bayyana Abinda Yake ba shi Mamaki da ‘Yan Kabilar Igbo

0
Shugaba Buhari ya Bayyana Abinda Yake ba shi Mamaki da 'Yan Kabilar Igbo   Buhari ya samu muhimman karramawa daga wajen shugabannin yankin Igbo. Shugaban kasan ya kai ziyara jahar Imo ranar Alhamis, 9 ga Satumba. Buhari yace yana mamakin dalilin da zai...

Magance Tsaro: Jahar Katsina ta Fitar da Sabon Tsarin Fentin Ababen Hawa na Haya...

0
Magance Tsaro: Jahar Katsina ta Fitar da Sabon Tsarin Fentin Ababen Hawa na Haya a Jahar   Gwamnatin Katsina ta fitar da sabon tsarin kalolin fentin motocin haya a jahar. Wannan na daga cikin matakan tabbatar da tsaro da gwamnatin ke dauka,...

Bayan Sauke Shi: Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono ya yi Magana Kan Ma’aikatar Noma

0
Bayan Sauke Shi : Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono ya yi Magana Kan Ma'aikatar Noma   Tsohon ministan noma, Alhaji Sabo Nanono, ya bayyana cewa jagorancin ma'aikatar noma yana da wahala sosai. Nanono ya faɗi haka ne a wurin taron mika harkokin...

Ziyara: Hotunan Shugaba Buhari a Jahar Imo

0
Ziyara: Hotunan Shugaba Buhari a Jahar Imo   A ranar Alhamis ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jahar Imo da ke kudu maso gabashin kasar. Shugaban ya samu gagarumar tarba daga 'yan jahar, duk da kiran da kungiyar 'yan a-aware ta...

Labarai

Latest News
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila