Home Taska Page 100

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Dan Ta’adda a Sumamen da Suka Kai Sansanin ‘Yan Bindiga

0
'Yan Sanda Sun Kashe 'Dan Ta'adda a Sumamen da Suka Kai Sansanin 'Yan Bindiga   Dakarun yan sanda sun kai samame sansanin yan bindiga a kauyen Anguwan Mai Zuma, ƙaramar hukumar Ɗanja a Katsina. Rundunar yan sanda ta ce yayin samamen, Jami'ai...

Ambaliyar Ruwa ta Kashe Mutane 10 a Jihar Adamawa

0
Ambaliyar Ruwa ta Kashe Mutane 10 a Jihar Adamawa   Gwamnatin jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar mutum 10 a wata mummunar Ambaliya da ta tashi mutanen kauyuka da dama. Shugaban hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar ya ce sama da...

Yadda Matashiya ta Rungumi Sana’ar POP

0
Yadda Matashiya ta Rungumi Sana'ar POP   Wata kyakkyawar mace ‘yar Najeriya mai suna Okeke Stephanie ta ba da mamaki yayin da ta bayyana sana'ar da ta ke yi. Stephanie dai ta kama sana'ar POP ne, lamarin da wasu ke ganin ba...

Tankin Ruwa ya yi Sanadiyyar Kashe Mutane 2 a Jihar Legas

0
Tankin Ruwa ya yi Sanadiyyar Kashe Mutane 2 a Jihar Legas   Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa ta bayyana yadda wani iflia'i ya fado wa wasu mazauna jihar Legas. Mutum biyu sun mutu yayin da uku suka raunata lokacin da...

Hukumar da ke Sanya Ido a Kan Kafafen Watsa Labarai ta Kwace Lasisin AIT,Silverbird...

0
Hukumar da ke Sanya Ido a Kan Kafafen Watsa Labarai ta Kwace Lasisin AIT,Silverbird da FM   Hukumar da ke sanya ido a kan kafafen watsa labaran Najeriya, National Broadcasting Commission (NBC) ta kwace lasisin wasu kafafen watsa labarai saboda gaza...

Guguwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 12 da Yara 3 a Turai

0
Guguwa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 12 da Yara 3 a Turai   Wata guguwa mai karfin gaske da ta afka wasu yankunan Turai, ta yi sanadin mutuwar mutum 12 ciki har da yara uku. Yawancin wadanda suka mutun sun fado ne...

IATA ta Gargadi Najeriya Kan Rike Kudaden Jiragen Saman Kasashen Waje

0
IATA ta Gargadi Najeriya Kan Rike Kudaden Jiragen Saman Kasashen Waje   Kungiyar da ke kula da zirga-zirgar jiragen sama ta duniya IATA, ta yi gargadin cewa gazawar Najeriya na biyan kamfanonin jiragen sama na kasashen waje dala miliyan 464, zai...

Murnar Cin Jarrabawa: Matasa 4 Sun Nutse a Ruwa a Jihar Legas

0
Murnar Cin Jarrabawa: Matasa 4 Sun Nutse a Ruwa a Jihar Legas   Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta ce wasu matasa hudu sun nutse a ruwa a yayin da suke murnar cin jarrabawar kammala sakandire. Lamarin ya afku ne a...

ɗan Daban Siyasa ya Harbi Mutane 4 a Babban Shagon Kasuwanci da ke Jihar...

0
ɗan Daban Siyasa ya Harbi Mutane 4 a Babban Shagon Kasuwanci da ke Jihar Ondo   Ondo - Wani da ake kyautata zaton ɗan daban siyasa ne ya harbi aƙalla mutum huɗu da bindiga a garin Idanre, hedkwatar karamar hukumar Idanre,...

Bincike: A Cikin N431m da Magu ya Handame ya yi Amfani da Kudin Don...

0
Bincike: A Cikin N431m da Magu ya Handame ya yi Amfani da Kudin Don Biyan Wutar Lantarkin Gidan Gonarsa   Kwamitin Mai Shari'a Ayo Salami ya bankado yadda Ibrahim Magu, dakataccen shugaban EFCC ya handama daga cikin N431 miliyan ya biya...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga