Karin Harajin yin Waya: 1GB zai Koma N2500
Karin Harajin yin Waya: 1GB zai Koma N2500
Muddin aka aiwatar da wani sabon karin 5% a kan harajin yin waya, farashi za su tashi sama.
Masana suna hasashen kudin sayen data zai karu, mutane za su koma sayen 1GB a...
Mayar da Dala 800: ‘Dan Sanda Ya Samu Kyautar N250,000 da Kujerar Aikin Hajji
Mayar da Dala 800: 'Dan Sanda Ya Samu Kyautar N250,000 da Kujerar Aikin Hajji
Wata jarida ta yanar gizo mai suna Katsina City News ta yiwa wani dansanda kyautar Naira 250,000 mayar da Dala 800 da ya tsinta ga mai...
Yadda Attajiri ya Yanke Jiki Ya Fadi Bayan ya Gama Yabon Shugaban Masarautar Daular...
Yadda Attajiri ya Yanke Jiki Ya Fadi Bayan ya Gama Yabon Shugaban Masarautar Daular Larabawa
Wani faifan bidiyo mai ban tsoro ya nuna lokacin da wani Attajirin dan kasuwa ya fadi ya mutu a lokacin da yake jawabi a wani...
Naja’atu Muhammad ta Bukaci EFCC tayi Bincike Domin Gano Kudin da Aka Fitar a...
Naja'atu Muhammad ta Bukaci EFCC tayi Bincike Domin Gano Kudin da Aka Fitar a PSC
Naja’atu Muhammad wanda kwamishina ce a hukumar kula da aikin ‘yan sanda ta kai korafi.
Kwamishinar ta PSC ta sanar da hukumar EFCC cewa Musiliu Smith...
Jarumar Kasar Ghana ta Karbi Addinin Musulunci
Jarumar Kasar Ghana ta Karbi Addinin Musulunci
Jarumar kasar Ghana mai suna Akuapem Poloo ta bar addinin Kirista inda ta karbi Musulunci.
Poloo da kanta ce ta sanar da labarin Musuluntar tata a shafinta na soshiyal midiya.
Masoya da mabiyanta sun tayata...
Mutane 3 Sun Rasa Rayukansu Bayan Motar su ta Fado Daga Saman Tsauni a...
Mutane 3 Sun Rasa Rayukansu Bayan Motar su ta Fado Daga Saman Tsauni a Saudiyya
Mutum uku ne suka rasa rayukansu bayan motar da suke ciki ta zame kuma ta fado daga saman tsaunin Hada da ke birnin Taif na...
‘Yan Bindiga Sun Shiga Katsina da Tsakar Rana
'Yan Bindiga Sun Shiga Katsina da Tsakar Rana
Mutane sun tarwatse yayin da suka ga yan bindiga sun shigo Anguwannin su da tsakar rana a birnin Katsina, jihar shugaban ƙasa.
Wasu da abun ya faru a idon su sun bayyana cewa...
An Tsinci Gawar Mace da Namiji a Cikin Kango Tsirara a Jihar Neja
An Tsinci Gawar Mace da Namiji a Cikin Kango Tsirara a Jihar Neja
Mutane sun tsinci gawarwakin wasu mutum biyu, namiji da mace tsirara a wani Kango a yankin karamar hukumar Suleja, jihar.
Neja Mutumin da ya fara ganin gawarwakin ya...
Yadda Mahaifi da ‘Dansa Suka Rasa Rayukansu a Cikin Rijiya
Yadda Mahaifi da 'Dansa Suka Rasa Rayukansu a Cikin Rijiya
Kano- Wani mutum dan shekara 60 mai suna Malam Bala da dansa, Sanusi Bala, ɗan shekara 35 sun mutu a rijiya a Sabon Garin Bauchi, karamar hukumar Wudil na Jihar...
Badakalar N109.4bn: Kotu ta Soke Belin Mohammed Usman
Badakalar N109.4bn: Kotu ta Soke Belin Mohammed Usman
Kotun babban birnin tarayya Abuja ta soke belin daya daga cikin mutanen da ake zargi da yin kwana da kudaden kasa.
An ba da belin Mohammed Usman saboda tsaikon da ya samu a...