Home Taska Page 111

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Wa’adin Mako Biyu da Shugaba Buhari ya Bayar ya yi Yawa – Shugaban ASUU

0
Wa'adin Mako Biyu da Shugaba Buhari ya Bayar ya yi Yawa - Shugaban ASUU   Shugaban kungiyar malaman Jami'o'i ta Najeriya ASUU ya ce wa'adin mako biyu da shugaban kasar ya bayar domin kawo karshen yajin aikin ya yi yawa. A wata...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matar da Take Satar Kananan Yara

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matar da Take Satar Kananan Yara Wata kotu a birnin Beira na kasar Mozambican ta yanke wa wata mata hukuncin daurin shekara 30 a gidan yari, da kuma biyan tarar dala 3,100, sakamakon samunta...

An Kama ‘Yan Majalisar Dokokin Amurka 17 Kan Adawa da Soke ‘Yancin Zubar da...

0
An Kama 'Yan Majalisar Dokokin Amurka 17 Kan Adawa da Soke 'Yancin Zubar da Ciki   Akalla 'yan majalisar dokokin Amurka 17 ne aka kama a birnin Washington DC, saboda zanga-zangar adawa da soke 'yancin zubar da ciki. Cikin 'yan majalisar da...

Hukuncin da Kotun Kasar Marocco ta Yanke wa ‘Yan Ci-rani 33

0
Hukuncin da Kotun Kasar Marocco ta Yanke wa 'Yan Ci-rani 33   Wata kotu a Morocco ta yanke wa wasu 'yan ci-rani 33 hukuncin daurin wata 11 saboda shiga kasar ba bisa ka'ida ba. A watan da ya gabata ne dai wani...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Basarake a Abuja

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Basarake a Abuja Wasu yan bindiga dauke da makamai sun sace mai unguwar Kuchibiyu da ke Kubwa, ƙaramar hukumar Bwari a babban birnin Najeriya Abuja. Wata majiya a unguwar ta ce an sace Malam Isiaka...

Duk Wanda ya Kamo Ado Aleru Zai Samu kyautar N5m – Rundunar ‘Yan Sanda

0
Duk Wanda ya Kamo Ado Aleru Zai Samu kyautar N5m - Rundunar 'Yan Sanda Duk wanda ya kamo ko ya bayar da bayani kan inda shugaban yan bindiga, Ado Aleru, yake zai samu kyautar naira miliyan 5. Rundunar yan sandan jihar...

Alfarmar da Sarkin Katsina ya Nema a Wajen Shugaba Buhari

0
Alfarmar da Sarkin Katsina ya Nema a Wajen Shugaba Buhari Sarkin Katsina ya nemi alfarma a wajen shugaban kasar Najeriya Muhamamadu Buhari. Abdulmumini Kabir Usman ya bukaci Gwamnatin Buhari ta kammala ayyukan da aka dauko. Mai Martaba ya samu damar yin magana...

Sojojin Najeriya Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda a Yankin Jihar Neja

0
Sojojin Najeriya Sun Fatattaki 'Yan Ta'adda a Yankin Jihar Neja   Gwamnan jihar Neja ya bayyana yabonsa ga jaruman sojojin da suka fatattaki 'yan ta'adda a wani yankin jiharsa. Rahoto ya ce, an hallaka 'yan ta'adda da dama tare da jikkata wasu...

Mun San Inda ‘Yan Uwan Ahmed Adamu Mu’azu Suke – Kwamishinan ‘Yan Sanda

0
Mun San Inda 'Yan Uwan Ahmed Adamu Mu'azu Suke - Kwamishinan 'Yan Sanda Kwamishinan ‘yan sandan jihar Bauchi ya bayyana cewa ‘yan sanda sun san inda ‘yan uwan tsohon gwamnan jihar Bauchi Ahmed Adamu Mu’azu suke. Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed...

Dan Tsohon Shugaban Kasa, ‘Yar Adua na Shirin Angwancewa

0
Dan Tsohon Shugaban Kasa, 'Yar Adua na Shirin Angwancewa Dan tsohon shugaban kasa, Umaru Musa 'Yar Adua zai angwance nan ba da jimawa ba, ana ta shirye-shirye. Rahoton da muka samo ya bayyana mambobin kwamitin shirye-shirye na bikin kamar yadda majiyoyi...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja