An Kashe Sojoji 18 a Harin Satar Shanu a Sudan ta Kudu
An Kashe Sojoji 18 a Harin Satar Shanu a Sudan ta Kudu
Akalla mutum 25 wadanda suka hada da sojoji aka kashe a lokacin wani harin karbe shanu da aka kai a jihar Warrap da ke fama da rikici a...
Tsananin Zafi da Kishirwa ya yi Sanadiyyar Kashe Mutane 46 a Cikin Babbar Mota...
Tsananin Zafi da Kishirwa ya yi Sanadiyyar Kashe Mutane 46 a Cikin Babbar Mota a Amurka
An samu mutum akalla 46 da suka mutu a wata babbar mota da aka yi watsi da ita a birnin San Antonio na jihar...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Wadanda Suka Kashe Zabiya a Malawi
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Wadanda Suka Kashe Zabiya a Malawi
Wata kotu a Malawi ta yanke hukuncin daurin rai da rai tare da aiki mai tsanani a kan wasu mutane biyar saboda samunsu da laifin kisan wani zabiya...
An Rantsar da Olukayode Ariwoola a Matsayin Sabon Alkalin Alkalan Najeriya
An Rantsar da Olukayode Ariwoola a Matsayin Sabon Alkalin Alkalan Najeriya
An rantsar da Mai shari'a Olukayode Ariwoola a matsayin muƙaddashin babban jojin kasar, sakamakon murabus da Mai shari'a Ibrahim Tanko Muhammad ya yi.
Mai shari'a Tankon ya yi murabus ne...
Shari’ar da Ake da Abba Kyari ba Zata Dauki Wani Dogon Lokaci a Kotu...
Shari'ar da Ake da Abba Kyari ba Zata Dauki Wani Dogon Lokaci a Kotu ba - Marwa
Har yanzu dai ba'a kammala shari'ar da ake da Abba Kyari da hukumar NDLEA ba.
Shugaban hukumar NDLEA ya bayyana cewa shari'ar da ake...
Rundunonin Tsaron Najeriya Sun Tarwatsa Mafakar ‘Yan Ta’addan IPOB/ESN
Rundunonin Tsaron Najeriya Sun Tarwatsa Mafakar 'Yan Ta'addan IPOB/ESN
Rundunonin tsaron Najeriya da ke yaki da 'yan ta'addan IPOB da ESN sun yi nasarar fatattakar mafakar tsageru.
Wannan na zuwa a karshen mako, daidai lokacin da jami'an suka kai samame jihohin...
Shugaban Alkalan Najeriya, Justice Tanko Mohammad ya yi Murabus Daga Kujerarsa
Shugaban Alkalan Najeriya, Justice Tanko Mohammad ya yi Murabus Daga Kujerarsa
Shugaban Alkalan Najeriya, Justice Tanko Muhammad, ya yi murabus daga kujerarsa biyo bayan rikicin da ya barke tsakaninsa da sauran alkalan kotun kolin Najeriya.
Channels Tv ta ruwaito cewa Alkali...
Za’a Rantsar da Justice Olukayode Ariwoola a Matsayin Sabon Shugaban Alkalan Najeriya
Za'a Rantsar da Justice Olukayode Ariwoola a Matsayin Sabon Shugaban Alkalan Najeriya
A yau za’a rantsar da Justice Olukayode Ariwoola a matsayin sabon Shugaban Alkalan Najeriya CJN biyo bayan murabus din CJN Tanko Mohammad daga babbar kujerar.
Mai magana da yawun...
Rundunar Sojin Sudan ta Zargi Habasha da Kashe Sojojinta 7
Rundunar Sojin Sudan ta Zargi Habasha da Kashe Sojojinta 7
Rundunar sojin Sudan ta zargi sojojin kasa na Habasha da zartar da hukuncin kisa a kan sojojinta bakwai da kuma wani farar-hula da ke tsare a hannunta.
Zargin wanda ke kunshe...
Cire Sashen Jiki: Shekarun Matashin da Sanata Ekweremadu ya Kai Birtaniya
Cire Sashen Jiki: Shekarun Matashin da Sanata Ekweremadu ya Kai Birtaniya
Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service (NIS)) ta ce matashin nan da ake zargin tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan kasar da matarsa Ike Ekweremadu...