‘Yan Bindiga Sun Sace Manoma 22 a Abuja
'Yan Bindiga Sun Sace Manoma 22 a Abuja
FCT, Abuja - A kalla mutum 22 ne aka sace a wani gari da ke Abuja bayan harin da wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka kai.
Da...
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kama Hatsabibin Dillalin Bindigu
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kama Hatsabibin Dillalin Bindigu
Dakarun Sojojin Najeriya sun yi nasarar kama wani hatsabibin dillalin bindigu da sunansa ke cikin wadanda ake nema ruwa a jallo.
Manjo Janar Benard Onyeuko, Kakakin Rundunar Sojojin Najeriya ne ya sanar da...
Hukumar ICPC ta Kama N170m, Dala $220,965, Mota G-Wagon Daga Hannun ‘Dan kwangilar Soja
Hukumar ICPC ta Kama N170m, Dala $220,965, Mota G-Wagon Daga Hannun 'Dan kwangilar Soja
A babban birnin tarayya Abuja, jami'an hukumar ICPC sun yi babban kamun da ake zargin kayan rashawa ne.
An ruwaito cewa, hukumar ta kama wasu kayayyaki ciki...
Gwamnatin Tarayya Bata Gayyace mu Taro ba a Ranar Alhamis -ASUU
Gwamnatin Tarayya Bata Gayyace mu Taro ba a Ranar Alhamis - ASUU
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'in, ASUU, tace gwamnatin tarayya bata gayyaceta wani taro ba a ranar Alhamis.
A ranar Laraba da ta gabata, Chris Ngige, ministan kwadago da...
‘Yan Sanda Sun Tabbatar da Tsintar Yaro da Aka Kwakule wa Idanu a Jihar...
'Yan Sanda Sun Tabbatar da Tsintar Yaro da Aka Kwakule wa Idanu a Jihar Bauchi
Rundunar 'yan sanda a jihar Bauchi da ke Arewacin Najeriya ta tabbatar da tsintar wani yaro da aka kwakule wa idanu, a anguwar Dutsen Jira...
Sojojin Israila ne Suka Kashe Shireen Abu Aqla – MDD
Sojojin Israila ne Suka Kashe Shireen Abu Aqla - MDD
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa sojojin Israila ne suka kashe sanannar yar jaridar gidan talabijin na Aljazeera, Shireen Abu Aqla.
Mai magana da yawun Majalisar ta ce wani bincike...
Dakarun NAF Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 23 Yayin Yukurin Satar Shanu da Kona Gidaje
Dakarun NAF Sun Kashe 'Yan Ta'adda 23 Yayin Yukurin Satar Shanu da Kona Gidaje
Rundunar sojin Najeriya, wacce ta kunsa sojin saman NAF uku da jiragen yaki sun tarwatsa a kalla sansanin 'yan ta'addan bakwai a jihar Kaduna a ranar...
Bayan Biyan Kudin Fansa: An Saki ‘Yan Kasuwan da Aka Sace a Hanyar Zuwa...
Bayan Biyan Kudin Fansa: An Saki 'Yan Kasuwan da Aka Sace a Hanyar Zuwa Daurin Aure a Zamfara
Mutanen nan da aka dauke a hanyar zuwa daurin aure a Zamfara sun samu ‘yanci a makon nan.
Sakataren kungiyar ‘yan kasuwan waya...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da DPO a Jihar Nasarawa
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da DPO a Jihar Nasarawa
Rahotanni daga jihar Nasarawa da ke tsakiyar Najeriya na cewa an yi garkuwa da shugaban jami'an yan sanda na karamar hukumar Nasarawa-Eggon.
Rahotannin sun ce CSP Haruna AbdulMalik na sintiri ne...
Gudanar da Kidaya a Najeriya na Bukatar Kudin da ya Haura Naira Biliyan 187...
Gudanar da Kidaya a Najeriya na Bukatar Kudin da ya Haura Naira Biliyan 187 - NPC
Hukumar Kidiya ta Najeriya ta sanar da cewa biliyan 187 da aka ware a kasafin kudi don kirga al'umma da gidaje, da aka shirya...