Dakarun MNJTF Sun Halaka Mayakan Boko Haram/ISWAP 15 da Kwamandan Kungiyar
Dakarun MNJTF Sun Halaka Mayakan Boko Haram/ISWAP 15 da Kwamandan Kungiyar
Dakarun Rundunar Sojin Hadin Gwiwa MNJTF sun sami nasarar halaka mayakan kungiyar tada kayar baya ta Boko Haram tsagin ISWAP, Abu Fatima da wasu Karin Mayakan Kungiyar 15, a...
Minista Sadiya Farouq da Tasirin Manufofin Jin Kai na Gwamnatin Tarayya
Minista Sadiya Farouq da Tasirin Manufofin Jin Kai na Gwamnatin Tarayya
Ma'aikatar kula da Harkokin jin kai, agaji da inganta rayuwar al'umma, ta kasance kan gaba wajen tabbatar da manufofin jin kai na gwamnati ya isa ga al'umma, Sai dai...
Dandalin Ci gaba da Farfaɗo da Tafkin Lake Chad Ya Samar da Dabaru Don...
Dandalin Ci gaba da Farfaɗo da Tafkin Lake Chad Ya Samar da Dabaru Don Samun Kwanciyar Hankali a Yankin
An kammala taron yini biyu, kan ci gaba da farfado da yankin tafkin Chadi a Abuja, tare da yin ƙira ga...
Minista Sadiya Farouq ta yi Allah Wadai da Harin da Aka Kai wa Garuruwa...
Minista Sadiya Farouq ta yi Allah Wadai da Harin da Aka Kai wa Garuruwa Biyar a Jahar Plateau
Ministar kula da harkokin jin kai, agaji da inganta rayuwar al'umma, Sadiya Umar Farouq ta yi Allah wadai da hare-haren da aka...
Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa
Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa
Yara marayu na daga cikin rukunin mutane waɗanda bakasafai al'umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 a Jahar Benue
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 a Jahar Benue
Wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki wasu garuruwa a jihar Benue inda suka hallaka mutane 19 da basu ji ba basu gani ba.
Faruwar lamarin ya sanya matasa yin zanga-zanga a babban...
Mun Gano Tushen Harin da ya yi Sanadin Rasa Shugaban Miyetti Allah – Rundunar...
Mun Gano Tushen Harin da ya yi Sanadin Rasa Shugaban Miyetti Allah - Rundunar 'Yan Sandan Najeriya
Rundunar yan sandan Najeriya a Abuja ta ce ta gano tushen harin da ya yi sanadin rasuwar shugaban Miyetti Allah.
Kwamishinan Yan Sanda na...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Benin Biyar
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Benin Biyar
An kashe sojojin Benin biyar a cikin wani harin da 'yan bindiga suka kai a gandun dajin Pendjari da ke arewacin kasar.
Yankin arewacin Benin na fuskantar karuwar hare-haren masu ikirarin jihadi.
Kazalika yankin ya...
Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Man Fetur 30 a Jahohi 3
Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Man Fetur 30 a Jahohi 3
Dakarun sojan Najeriya sun lalata haramtattun wuraren tace man fetur 30, sannan suka kwashe sama da lita miliyan 12 na gas na ɗin ababen hawa a ayyukan...
‘Yan Sandan Isra’ila Sun Harbe ‘Dan Bindiga da ya Hallaka Mutane 2
'Yan Sandan Isra'ila Sun Harbe 'Dan Bindiga da ya Hallaka Mutane 2
'Yan sandan Isra'ila sun ce sun harbe wani dan bindiga da ya harbe mutum biyu tare da raunata wasu 12 a wani harbin kan mai-tsautsayi da ya yi...