Shawarar da Aisha Yesufu ta ba wa ‘Yan Kungiyar IPOB
Shawarar da Aisha Yesufu ta ba wa 'Yan Kungiyar IPOB
Aisha Yesufu ta ba ‘Yan kungiyar IPOB su hada-kai da Jam’iyyar APGA a yankin Kudu maso gabas.
‘Yar gwagwarmayar tace IPOB za ta iya amfani da farin jininta, ta rika juya...
An Gurfanar da Malamin Jami’ar Jahar Kwara a Gaban Kotu Bisa Zargin sa da...
An Gurfanar da Malamin Jami'ar Jahar Kwara a Gaban Kotu Bisa Zargin sa da Yunkurin Yin Lalata da Dalibarsa
Pelumi Adewole, malamin jami’ar jahar Kwara, ya gurfana gaban wata kotun majistare da ke zama a Ilori bisa zargin sa da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf
Wasu yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun kai hari kauyuka biyu dake ƙaramar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mutum 8...
Majalisar Dattawa ta yi Jimamin Kisan Gillar da ‘Yan Bindiga Suka yi wa Jama’a...
Majalisar Dattawa ta yi Jimamin Kisan Gillar da 'Yan Bindiga Suka yi wa Jama'a fiye da 120 a Jahar Sokoto
Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya a matsayin jimamin kisan gilla kan jama'ar Sokoto fiye da 120.
Yan bindigar...
Hukuncin da Kotu ta Yankewa ‘Dan Ta’addan Boko Haram
Hukuncin da Kotu ta Yankewa 'Dan Ta'addan Boko Haram
Bayan kimanin shekaru biyar, kotu ta kammala Shari'a kan dan ta'addan Boko Haram a jahar Ekiti.
An kama dan ta'addan da laifin kashe jami'in da sanda da kuma mallakan muggan makamai.
Alkalin yace...
Manyan Tsagerun ‘Yan Bindiga 4 Sun Shiga Hannu a Jahar Sokoto
Manyan Tsagerun 'Yan Bindiga 4 Sun Shiga Hannu a Jahar Sokoto
Wasu mutum hudu da ake zargin manyan tsagerun yan bindiga ne sun shiga hannu a jahar Sokoto.
Kwamandan rundunar NSCDC yace an gayyaci wani babban mutum wanda ake zargin yana...
‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kona Gidaje da Dukiyoyin Jama’a a Garin Askira Uba...
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kona Gidaje da Dukiyoyin Jama'a a Garin Askira Uba da ke Borno
Rahoto ya bayyana cewa, wasu miyagun 'yan ta'addan Boko Haram sun fatattaki wani kauye a jahar Borno.
A halin da ake ciki, sun fatattaki...
Matashi ya Bayyana Yadda Aka ki Bashi Aiki a Gini Mai Hawa 21 da...
Matashi ya Bayyana Yadda Aka ki Bashi Aiki a Gini Mai Hawa 21 da ya Rufta a Legas
Wani Matashi abinda ya faru da shi ranar gini mai hawa 21 ya rufto kan mutane a unguwar jahar Legas.
Matashin ya bayyana...
Dalilin da Zai sa ‘Yan Kasuwa su Dakatar da Shigo da Gas Din Girki...
Dalilin da Zai sa 'Yan Kasuwa su Dakatar da Shigo da Gas Din Girki Najeriya - Najeriya Bassey Essien
'Yan kasuwar da ke shigo da Gas din girki Najeriya sun ce za su daina shigo da shi kasar.
Rahotanni sun bayyana...
Yan Bindiga Sun Kashe Tsohon Sojan Sama, AVM Muhammad Maisaka
'Yan Bindiga Sun Kashe Tsohon Sojan Sama, AVM Muhammad Maisaka
Rundunar ‘yan sandan jahar Kaduna sun tabbatar da kisan tsohon sojan sama, AVM Muhammad Maisaka da wasu ‘yan bindiga su ka yi har gidan sa da ke Rigasa, karamar hukumar...













