Home Taska Page 151

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Sace Kiristoci Sama da 100 a Jahar Kaduna

0
An Sace Kiristoci Sama da 100 a Jahar Kaduna Ƴan bindiga sun sace sama da mutum 100 da hallaka mutum guda da kuma jikata wasu biyu a wani hari da suka kai wani coci a jihar Kaduna da ke arewacin...

Yadda Matashi ya Raunata Fasinjoji 16 da Wuƙa

0
Yadda Matashi ya Raunata Fasinjoji 16 da Wuƙa   Wani mutum da ya yi shiga kamar ta wani tauraro mai suna Joker a fim ɗin Batman ya caka wa mutane da dama wuka a cikin wani jirgin karkashin kasa a Tokyo,...

Dokar IPOB: An Mayar da Asabar Ranar Zuwa Makaranta a Madadin Litinin a Anambra

0
Dokar IPOB: An Mayar da Asabar Ranar Zuwa Makaranta a Madadin Litinin a Anambra   Hukumomi a jahar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya sun mayar da Asabar ranar zuwa makaranta a madadin Litinin, wacce ƴan awaren IPOB suka ayyana...

An Bayar da Belin Shahararren Mawakin Ghana, Shatta wale 

0
An Bayar da Belin Shahararren Mawakin Ghana, Shatta wale  Wata kotu a birnin Accra ta bayar da belin shahararren mawakin nan na Ghana Shatta Wale a kan kudi sidi dubu 100, kwatankwacin sama da dala dubu 16, yayin da aka...

Zambar Intanet: An kama mutane150

0
Zambar Intanet: An kama mutane 150    Rundunar ‘yan sandan Tarayya Turai wato Europol, ta sanar da cafke mutun 150 da ake zargi da saye da sayar da haramtattun kayayyaki ta wani shafin intanet da ake kira dark web. Wannan ya biyo...

‘Yar Sarkin Japan, Gimbiya Mako ta Auri Talakanta

0
'Yar Sarkin Japan, Gimbiya Mako ta Auri Talakanta   Gimbiya Mako ta Japan ta auri abin ƙaunarta kuma talakanta Kei Komuro - lamarin da ya sa ta rasa martabarta da sarautarta. A dokar Japan, mace ƴar gidan sarauta dole ta bar muƙaminta...

ICRC ta Bayyana Cewa Sama da Mutane 20,000 Suka ɓata a Arewa Maso Gabashin...

0
ICRC ta Bayyana Cewa Sama da Mutane 20,000 Suka ɓata a Arewa Maso Gabashin Najeriya   Kungiyar agaji ta Red Cross ta ce sama da mutum 20,000 ne suka yi sama ko kasa saboda rikicin da ke faruwa a arewa maso...

IGP Usman Alkali ya ba da Umarnin Sauya Fasalin Tsaro a Anambra 

0
IGP Usman Alkali ya ba da Umarnin Sauya Fasalin Tsaro a Anambra    Sifeta Janar na ƴan sandan Najeriya IGP Usman Alkali Baba ya ba da umurnin sauya fasalin tsaro a jahar Anambra. Umurnin na IGP Alkali na zuwa ne a dai-dai...

Mun Kama Mutane 6 Kan Batan ‘Dan Jarida – Rundunar ‘Yan Sanda Najeriya

0
Mun Kama Mutane 6 Kan Batan 'Dan Jarida - Rundunar 'Yan Sanda Najeriya   Rundunar yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutum shida bayan batan dan jaridan nan na Vanguard Tordue Salem. Kusan mako biyu kenan da dan jaridar ya yi...

Taron Zuba Jari :Shugaba Buhari ya Isa Saudiyya 

0
Taron Zuba Jari :Shugaba Buhari ya Isa Saudiyya    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Riyadh na Saudiyya, inda zai halarci taron zuba jari na Future Investment Initiative Institute. Mataimaki na musamman ga Shugaban kan yada labarai Malam Garba Shehu, ya...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga