Dokar Zaman Gida: A Karon Farko an bi Umarnin IPOB a Abia
Dokar Zaman Gida: A Karon Farko an bi Umarnin IPOB a Abia
Manyan tituna sun zama wayam, sannan shaguna da ma'aikatun gwamnati sun kasance a rufe a fadin Umuahia babban birnin jahar Abia da ke kudancin Najeriya, sakamakon kullen da...
Jami’an Tsaro Sun Kashe Mahara 10 a Kaduna
Jami'an Tsaro Sun Kashe Mahara 10 a Kaduna
Jami'an tsaron Najeriya sun kashe 'yan bindiga 10 a kusa da Fatika da ke karamar hukumar Giwa da ke jahar Kaduna.
Hakama rahotanni sun ce wasu maharan sun jikkata a musayar wuta da...
MDD za ta Fara Aikin Rigakafin Cutar Shan Inna a Afghanistan
MDD za ta Fara Aikin Rigakafin Cutar Shan Inna a Afghanistan
A karon farko cikin shekaru masu yawa, Majalisar Dinkin Duniya ta ce za ta fara aikin rigakafin cutar shan inna a fadin kasar a Afghanistan.
UNICEF ta ce suna da...
Tsohon Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Colin Powell ya Mutu
Tsohon Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Colin Powell ya Mutu
Bakar fata na farko da ya taba rike mukamin sakataren harkokin wajan Amurka wanda kuma ya rike mukamin hafsan hafsohin kasar mafi kankantar shekaru Colin Powell ya mutu yana da shekaru...
Ana Daf da Kawo Karshen Matsalolin Safarar Miyagun ƙwayoyi a Najeriya – Shugaban NDLEA
Ana Daf da Kawo Karshen Matsalolin Safarar Miyagun ƙwayoyi a Najeriya - Shugaban NDLEA
Shugaban hukumar NDLEA mai yaƙi da fatauci da shan miyagun ƙwayoyi a Najeriya, Buba Marwa, ya ce ana daf da kawo karshen matsalolin safarar miyagun ƙwayoyi...
ƙungiyar Ohanaeze ta ƙabilar Ibo ta yi Kira ga Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar an...
ƙungiyar Ohanaeze ta ƙabilar Ibo ta yi Kira ga Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar an Kai Kanu kotu
Gabanin gurfanar da Nnamdi Kanu, shugaban ƴan awaren Biafra na IPOB a gaban kotu ranar Alhamis, ƙungiyar Ohanaeze ta ƙabilar Ibo ta yi...
Ma’aikatun Gwamnatin Najeriya da ke Daukar Aiki a Halin Yanzu
Ma'aikatun Gwamnatin Najeriya da ke Daukar Aiki a Halin Yanzu
Domin karin hannaye a gudanar da ayyukansu, wasu hukumomin gwamnati na neman karin ma'aikata.
Kowace hukuma ta bayyana abubuwan da ta ke bukat, da kuma lokutan da za a rufa cike...
Za a Binciko ‘Yan Sandan da Aka Gani a Bidiyo Suna yi wa Matashi...
Za a Binciko 'Yan Sandan da Aka Gani a Bidiyo Suna yi wa Matashi ƙwace - IGP Usman Baba
Sufeto Janar na 'Yan Sandan Najeriya IGP Usman Alkali Baba ya bayar da uamrnin ƙaddamar da bincike kan 'yan sandan da...
Coci ta ba ni Dala 300 Bayan na yi wa Mata 3 Fyaɗe da...
Coci ta ba ni Dala 300 Bayan na yi wa Mata 3 Fyaɗe da Kashe su - Matashi
Wani mutum da ya amsa yi wa mata uku fyaɗe kafin ya kashe su ya zargi wata coci a Kiambu da ke...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Amurkawa 15 a Haiti
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Amurkawa 15 a Haiti
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wani rukunin ma'aikatan addinin Kirista na sa-kai kuma Amurkawa a ƙasar Haiti, waɗanda suka haɗa da iyalansu ciki har da yara.
Mutum 15 aka...