Home Taska Page 155

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

SANYA ANKLET, KO CHAINS A KAFA ;  A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan Adam “Sociology”

0
SANYA ANKLET, KO CHAINS A KAFA ;  A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan Adam "Sociology"   Kimiyar Zamantakewar Dan Adam Wato "Sociology" ilimine dake nazari da duba kan halayya da dabi'ar Dan Adam, dakuma duba alaqarsa da sauran mutane cikin Al'umma baki...

Sojojin Ruwan Senegal Sun Ceto ‘Yan Cirani 80 

0
Sojojin Ruwan Senegal Sun Ceto 'Yan Cirani 80    Sojojin ruwan Senegal sun kubutar da ‘yan cirani sama da 80 a gabar tekun yammacin Afrika, kamar yadda kamfanin dilancin labarai na AFP ya ruwaito. Rahoton ya ce jirgin ruwan ‘yan cirani ya...

Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Fashin Daji a Kaduna

0
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Fashin Daji a Kaduna Sojojin sama na Najeriya sun kashe ‘yan fashin daji da dama a hare-hare ta sama da suka kai a wasu yankuna na Jihar Kaduna. Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida Samuel Aruwan...

Ya Kamata a Rika yi wa Masoya Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi Gabanin su yi...

0
Ya Kamata a Rika yi wa Masoya Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi Gabanin su yi Aure - NDLEA   Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA Buba Marwa ya ce kamata ya yi a rika yi wa masoya...

Manhajar Pegasus: Amurka ta Sanyawa Kamfanin Isra’ila Takunkumi

0
Manhajar Pegasus: Amurka ta Sanyawa Kamfanin Isra'ila Takunkumi   Amurka ta sanyawa kamfanin Isra’ila da ya kirkiri manhajar Pegasus takunkumi, da ake zargin gwamnatoci na amfani da ita wajen kutse a wayoyin ‘yan hamayyar siyasa, masu fafutika, ‘yan jarida da sauransu. Ma’aikatar...

ISWAP ta Kashe ‘Yan Sanda 2 da Soja 1 a Malam Fatori 

0
ISWAP ta Kashe 'Yan Sanda 2 da Soja 1 a Malam Fatori    Rahotanni daga jahar Borno na cewa ISWAP ta kashe yan sandan Najeriya biyu da soja daya a wani hari da kungiyar ta kai Malan Fatori. PRNigeria ta rawaito cewa...

 Faransa ta yi Allah wadai da Goyan Bayan Sanya Hijabi a Turai

0
Faransa ta yi Allah wadai da Goyan Bayan Sanya Hijabi  a Turai   Gwamnatin Faransa ta yi Allah wadai da wani kamfen da ɓangaren kare haƙƙin ɗan Adam na majalisar Turai ta ƙaddamar a intanet da nufin ƙarfafa amincewa da tsarin...

Hawa 25: Gini ya Ruftawa Mutane a Jahar Legas

0
Hawa 25: Gini ya Ruftawa Mutane a Jahar Legas Wani gini mai hawa 25 da ake aikin gininsa a birnin Ikkon jahar Legas a Najeriya ya rushe tare da binne mutane. Lamarin ya faru ne a yau Litinin a unguwar Ikoyi...

Hukumar OCRITIS ta kama Masu Safarar Miyagun ƙwayoyi a Damagaram

0
Hukumar OCRITIS ta kama Masu Safarar Miyagun ƙwayoyi a Damagaram Hukumar yaƙi da fatauci da shan miyagun ƙwayoyi ta Jamhuriyar Nijar OCRITIS, ta ce ta kama mugayen ƙwayoyi a wani yanki na jahar Damagaram da ke kan iyaka da Najeriya. OCRITIS...

An Sace Kiristoci Sama da 100 a Jahar Kaduna

0
An Sace Kiristoci Sama da 100 a Jahar Kaduna Ƴan bindiga sun sace sama da mutum 100 da hallaka mutum guda da kuma jikata wasu biyu a wani hari da suka kai wani coci a jihar Kaduna da ke arewacin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta