Dr Akunyili: Duk Wadanda Suke da Alhakin Kisan za su Fuskanci Hukunci a Duniya...
Dr Akunyili: Duk Wadanda Suke da Alhakin Kisan za su Fuskanci Hukunci a Duniya da Lahira - Shugaba Buhari
Shugaba Buhari ya tabbatar wa ‘yan uwan wadanda su ka rasa rayukansu su a harin da ya janyo kisan Dr Chike...
Maganin ƙarfin Maza: NAFDAC ta Kama Mutane 24 a Sokoto
Maganin ƙarfin Maza: NAFDAC ta Kama Mutane 24 a Sokoto
An kama masu sayar da magungunan karfin maza marasa rajista a jahar Sokoto.
NAFDAC ta ce kayan da aka kama a birnin Sokoto da kasuwa sun kai na Naira miliyan 2.
An...
Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan...
Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan Kisan Dr Akunyili
Gwamnan jahar Anambra ya ba da sanarwar cewa zai ba da ladar N2Om ga duk wanda ya ke da bayanai kan kisan Dakta...
Shugaba Buhari ya Fara Killace Kansa
Shugaba Buhari ya Fara Killace Kansa
Bayan shafe sati daya a New York, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya tare da mukarrabansa.
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Femi Adesina ya bayyana dalilin da ya sa...
Majalisar Wakilai za ta Binciki Musabbabin Hauhawar Kayan Abinci a Najeriya
Majalisar Wakilai za ta Binciki Musabbabin Hauhawar Kayan Abinci a Najeriya
Majalisar wakilai a Najeriya ta ce za ta binciki musabbabin hauhawar kayan abinci a kasar.
Honorabul Adekunle Isiaka daga jahar Ogun ne ya gabatar da bukatar a gaban majalisar a...
Sabon Harin: ‘Yan Sanda Sun Bata, An Kona Mutun da Ransa a Sokoto
Sabon Harin: 'Yan Sanda Sun Bata, An Kona Mutun da Ransa a Sokoto
Kwanaki kadan bayan kai hari sansanin sojoji, 'yan bindiga sun sake kai hari jahar Sokoto.
Rahotanni sun bayyana cewa, a halin da ake ciki wasu 'yan sanda sun...
Gwamnatin Tarayya ta Amince Maza da Matansu Suka Haihu da su Tafi Hutun Kwanaki...
Gwamnatin Tarayya ta Amince Maza da Matansu Suka Haihu da su Tafi Hutun Kwanaki 14
Gwamnatin tarayya ta amince da ba maza hutun kwanaki 14 yayin da matansu suka samu karuwa.
Wannan na zuwa ne yayin da ake zaman majalisar zartarwa...
Kasuwanci Sun Tsira Duk da Annobar COVID-19 – Yemi Osinbajo
Kasuwanci Sun Tsira Duk da Annobar COVID-19 - Yemi Osinbajo
Yemi Osinbajo ya bayyana yadda gwamnatinsu ta tsare tattalin arzikin Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa yace kasuwanci sun tsira duk da annobar COVID-19.
Farfesa Osinbajo yake cewa gwamnatin tarayyar ta hana kasuwanci tashi...
Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa ‘Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin...
Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa 'Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin Kukawa da ke Borno
Dakarun sojojin Najeriya sun sheke rayuka 28 na wasu da ke kai wa 'yan ta'addan ISWAP kayayyakin bukata.
Majiyar tsaro ta ce wadanda...
Kiwon Fili: ‘Yan Bindiga Sun budewa Shanu Wuta a Jahar Anambra
Kiwon Fili: 'Yan Bindiga Sun budewa Shanu Wuta a Jahar Anambra
An kashe Shanun makiyaya a jahar Anambra da sunan dabbaka dokar hana kiwo.
Wadanda suka budewa Shanun wuta ba jami'an gwamnati bane.
Mutan gari sun arce yayinda suka ji karar harbin...