Sakataren Kungiyar ‘Daliban Shi’a ya Bayyana Cewa an Kashe Musu Mutane 6 a Abuja
Sakataren Kungiyar 'Daliban Shi'a ya Bayyana Cewa an Kashe Musu Mutane 6 a Abuja
Sakataren kungiyar daliban Shi'a yace an kashe musu mutum shida.
Ya Zargi jami'an tsaron da tafiya da gawawwakin wadanda aka kashe.
Yan Shi'a sun yi muzaharar Arba'in a...
Gwamnatin Shugaba Buhari ta Fitar da Hotunan Aikin Wutar Lantarki na Zungeru
Gwamnatin Shugaba Buhari ta Fitar da Hotunan Aikin Wutar Lantarki na Zungeru
Yayin da ake ci gaba da fuskantar karshen 2021, gwamnatin Buhari ta fitar da hotunan aikin wutan lantarki na Zungeru.
An watsa wasu hotuna a kafafen sada zumunta da...
Kungiyoyin Direbobin Dakon Man Fetur na Shirin Shiga Yajin Aiki
Kungiyoyin Direbobin Dakon Man Fetur na Shirin Shiga Yajin Aiki
An shiga fargabar yiwuwar wahalar man fetur a Najeriya sakamakon umarni da shugabannin kungiyar direbobin dakon man fetur na PTD da NUPENG suka bai wa mabobinsu na shiga yajin aiki.
Kungiyoyin...
Majalisar Dattijai ta Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Fitar da N300b Don Gyara Hanyoyin...
Majalisar Dattijai ta Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Fitar da N300b Don Gyara Hanyoyin Jahar Neja
Majalisar dattijai a ranar Talata ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta samar da Naira biliyan 300 a matsayin kudin taimakon gaggawa don gyara munanan...
An yi Garkuwa da Kansilan ƙaramar Hukumar Eket Dake Jahar Akwa Ibom
An yi Garkuwa da Kansilan ƙaramar Hukumar Eket Dake Jahar Akwa Ibom
Rundunar yan sanda reshen jahar Akwa Ibom, ta tabbatar da sace kansilan gunduma ta 6 dake ƙaramar hukumar Eket.
Rahotanni sun bayyana cewa wannan shine karo na uku a...
Sojoji Sun Zane Mata ‘Yan Shi’a a Hanyar Abuja Zuwa Kaduna
Sojoji Sun Zane Mata 'Yan Shi'a a Hanyar Abuja Zuwa Kaduna
Sojoji sun tare wasu motocci sun kama 'yan Shi'a a hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Wasu da abin ya faru a idonsu sun magantu kan yadda sojojin ke binciken motocci.
Rahotanni sun...
‘Yan Sanda Sun Kama Mai Kula da Lafiyar ‘Yan Bindiga a Katsina
'Yan Sanda Sun Kama Mai Kula da Lafiyar 'Yan Bindiga a Katsina
Yan sanda sun damke mai kula da lafiyan tsagerun yan bindiga a Katsina.
Matashin ya bayyana cewa shi ke sayar musu da maguna kuma yake musu jinya.
Ya yi nadamar...
Datse Asusun Bankinsa: Soja ya Shigar da Karar Rundunar Sojojin Najeriya Gaban Kotu
Datse Asusun Bankinsa: Soja ya Shigar da Karar Rundunar Sojojin Najeriya Gaban Kotu
Wani soja ya shigar da rundunar sojojin Najeriya a kotu bisa daskarar da asusun bankinsa.
Ya nemi kotu ta ba rundunar sojoji da wani banki umarnin dawo masa...
Corona: Gwamnatin Najeriya ta Haramtawa Mutane 2000 Shige da Fice a ƙasar
Corona: Gwamnatin Najeriya ta Haramtawa Mutane 2000 Shige da Fice a ƙasar
Kwamitin da ke yakar annobar corona a Najeriiya ya haramtawa mutum dubu biyu shige da fice a kasar na tsawon shekara guda, saboda kaucewa gwajin annobar corona a...
Rundunar Sojojin Saman Colombia ta Kashe ‘Yan Tawayen ƙasar 10
Rundunar Sojojin Saman Colombia ta Kashe 'Yan Tawayen ƙasar 10
Rundunar sojojin saman Colombia ta ce ta kashe ƴan tawayen ƙasar goma a wani hari ta sama da ta kai kan wani sansanin yan tawayen.
Tun a 2016 ne gwamnatin Colommbia...