Dokar ‘Yan IPOB na Hana Fita: An Bankawa Motar Kayan Miya Wuta a Jahar...
Dokar 'Yan IPOB na Hana Fita: An Bankawa Motar Kayan Miya Wuta a Jahar Enugu
Har yanzu kungiyar IPOB na hana mutan gari sararawa kowace ranarr Litinin.
Yan kungiyar sun kafa dokar hana fita kowace Litinin har sai an sako shugabansu...
Rikici ya Kaure a Jahar Kaduna, Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu
Rikici ya Kaure a Jahar Kaduna, Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu
Aƙalla mutum 30 suka mutu sannan an kona gidaje da dama a kauyukan Madamai da Abun na karamar hukumar Kaura da ke jahar Kaduna.
Jaridar Daily Trust ta rawaito tsohon...
Google: Kamfanin Fasaha na Bikin Cika Shekaru 23 da Kafuwa
Google: Kamfanin Fasaha na Bikin Cika Shekaru 23 da Kafuwa
Kamfanin fasaha na Google na bikin cika shekaru 23 da kafuwa a wannan rana ta Litinin.
Google na wannan biki ne ta hanyar kirkirar cake din cakuleti a shafinsa wanda ake...
Batun Albashi: Majalisar Dokoki ta Saka Matakan Tsaro Kan Zanga-Zangar Ma’aikatan Majalissar
Batun Albashi: Majalisar Dokoki ta Saka Matakan Tsaro Kan Zanga-Zangar Ma'aikatan Majalissar
Ma'aikata a majalisar dokoki sun fusata, sun shirya zanga-zanga don neman hakkinsu na albashi.
Majalisar dokoki ta tsaurara tsaro a harabar majalisa bisa tsoron abin da ka iya biyo...
Hukuncin da Kotun Zimbabwe ta Yanke wa Saurayin da ya yi Sanadiyyar Mutuwar Kanwar...
Hukuncin da Kotun Zimbabwe ta Yanke wa Saurayin da ya yi Sanadiyyar Mutuwar Kanwar sa
Kotu a Zimbabwe ta yanke wa saurayi mai shekaru 27 daurin shekaru 8 a gidan gyaran hali.
Hakan ya biyo bayan dukan kawo-wuka da ya yi...
Ina Rokon Jinkai da Gafara, Ba Zan Sake Aikata Irin Wannan Laifin ba –...
Ina Rokon Jinkai da Gafara, Ba Zan Sake Aikata Irin Wannan Laifin ba - Kasungurmin 'Dan Bindiga
Kasungurmin dan bindigan da aka kama ya fallasa sunayen wasu da yake aiki dasu a daji.
Ya kuma roki jama'a su yafe masa, inda...
Matsalolin Yankin: Gwamnoni da Sarakunan Arewa Sun Shiga Ganawa a Jahar Kaduna
Matsalolin Yankin: Gwamnoni da Sarakunan Arewa Sun Shiga Ganawa a Jahar Kaduna
Gwamnoni da Sarakunan Arewa sun shiga ganawa a Kaduna don tattauna lamarin Arewa.
Taron ya samu halartan kusan dukkan masu fada a ji a Arewa.
Daga cikin lamuran da za'a...
‘Yan Najeriya 330,000 na Gudun Hijira a Kasashen da ke Makwabta da Najeriya –...
'Yan Najeriya 330,000 na Gudun Hijira a Kasashen da ke Makwabta da Najeriya - Sadiya Umar Farouq
Ministar Jin-ƙai da kare Afkuwar Bala'i ta gwamnatin Najeriya Hajiya Sadiya Farouq, ta ce 'yan ƙasar 330,000 na kudun hijira yanzu haka a...
Faɗuwar Darajar Naira: PDP ta caccaki APC
Faɗuwar Darajar Naira: PDP ta caccaki APC
Jam'iyyar hamayya ta PDP a Najerya ta caccaki APC kan marawa kalaman gwaman Babban bankin kasar wato CBN baya, kan yada darajar naira ke ci gaba da faɗuwa.
A wata sanarwa da PDP ta...
Gidauniyar Farfesa Gwarzo: Mata 131 a Garin Gwarzo Sun Amfana da Tallafin Dubu 30
Gidauniyar Farfesa Gwarzo: Mata 131 a Garin Gwarzo Sun Amfana da Tallafin Dubu 30
Kimanin Mata 131 a Garin Gwarzo unguwar sabon layin Kara , a jahar Kano suka amfana da tallafin naira dubu 30.
Wanda Gidauniyar farfesa Abubakar Adamu Gwarzo...